Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Tsegerun Niger-Delta sun sake fasa bututan Mai

    Tsegerun Niger-Delta sun sake fasa bututan Mai

    May 29, 2016 06:38

    A karo na Uku cikin mako guda, Tsegerun Niger Delta Avengers dake kudancin Najeriya, sun sake kai hare-hare kan rijiyoyi da bututan man feturin kasar, lamarin dake sake nakasa tattalin arzikin kasar.

  • Najeriya : An Sake Kaiwa Bututun Mai Hari

    Najeriya : An Sake Kaiwa Bututun Mai Hari

    May 29, 2016 01:05

    A Najeriya an sake kaiwa wani bututun mai a yankin Neja Delta dake kudancin kasar hari, wanda ya kasance wani hari na uku a cikin mako guda a yankin mai arzikin man fatur a kasar.

  • Sojojin Nigeria Sun Kubutarda Mutane 11,600 Daga Hannun Boko Haram

    Sojojin Nigeria Sun Kubutarda Mutane 11,600 Daga Hannun Boko Haram

    May 28, 2016 09:53

    Shugaban tarayyar Nigeria Muhammadu Buhari ya bayyana cewa sojin kasar sun kubutar da yan Nigeria kimani 11,600 daga hannun kungiyar Boko Haram tun lokacinda ya hau kan kujerar shugabancin kasar shekara guda da ta gabata

  • Lauyoyin Sheikh Zakzaky Sun Kai Karar Gwamnati A Kotu

    Lauyoyin Sheikh Zakzaky Sun Kai Karar Gwamnati A Kotu

    May 27, 2016 11:23

    Tawagar lauyoyi masu kare Sheikh Ibrahim Zakzaky karkashin jagorancin San Femi Falana, sun shigar da kara da ke neman a saki malamin wanda ake tsare da shi ba tare da gurfanar da shi a gaban kuliya ba tsawon watanni fiye da 5, inda suka ce hakan ya saba wa dukkanin dokoki.

  • Taron Koli Kan Harkar Tsaro A Najeriya

    Taron Koli Kan Harkar Tsaro A Najeriya

    May 27, 2016 14:45

    A Najeriya, A ranar 26 ga watan Mayu nan ce aka kammala taron koli na kasar kan harkar tsaro na shekara 2016.

  • An Samu Tashin Farashin Mai A Kasuwar Mai Ta Duniya

    An Samu Tashin Farashin Mai A Kasuwar Mai Ta Duniya

    May 27, 2016 00:41

    Rahotanni sun bayyana cewar a karon farko a shekarar 2016 an sami tashin farashin man fetur zuwa dalla 50 kan kowace gangar danyen man hakan kuwa ya biyo bayan yawaitar bukatarsa ne a kasashen duniya.

  • Gwamnatin Nigeria Zata Gabatar Da Wani Shiri Don Rage Radadin Da Mutane Suke Fama A Kasar

    Gwamnatin Nigeria Zata Gabatar Da Wani Shiri Don Rage Radadin Da Mutane Suke Fama A Kasar

    May 26, 2016 01:04

    Gwamnatin tarayyar Nigeria ta bayyana cewa zata samar da wasu shirye shirye na rage radadin da talakawan kasar suke fama da su sanadiyyar karin farashin makamashi a kasar.

  • Tsagerun Niger Delta Sun Dauki Nauyin Hare Hare Na Baya Bayan Nan A Yankin

    Tsagerun Niger Delta Sun Dauki Nauyin Hare Hare Na Baya Bayan Nan A Yankin

    May 26, 2016 01:03

    Wata kungiya ta tsagerun Niger Delta a kudancin Nigeria ta dauki alhakin tada boma bomai kan bututun kamfanin hakar mai na Chevron a yankin

  • Nigeria Ta Yi Kasa A Hasashen Tsawon Rai Wanda Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Fitar

    Nigeria Ta Yi Kasa A Hasashen Tsawon Rai Wanda Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Fitar

    May 24, 2016 13:00

    Rahoton hukumar lafiya ta duniya kan hasashen tsawon rayuwar mutane a kasashe daban daban na duniya ya nuna cewa tarayyar Nigeria tana daga cikin kasashe 7 masu karancin shekaru na rayuwa.

  • Rundunar Sojin Nijeriya Ta Sanar Da Hallakar Babban Mai Kera Bomb Wa Boko Haram

    Rundunar Sojin Nijeriya Ta Sanar Da Hallakar Babban Mai Kera Bomb Wa Boko Haram

    May 23, 2016 14:17

    Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da mutuwar daya daga cikin shugabanni kana kwararrun masu kera wa kungiyar Boko Haram ta kasar bama-baman da suke kai hare-haren ta'addanci a kasar lamarin da ake ganinsa a matsayin wata gagarumar ci gaba a kokarin da ake yi na ganin bayan 'yan ta'addan.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS