Lauyoyin Sheikh Zakzaky Sun Kai Karar Gwamnati A Kotu
https://parstoday.ir/ha/news/africa-i5848-lauyoyin_sheikh_zakzaky_sun_kai_karar_gwamnati_a_kotu
Tawagar lauyoyi masu kare Sheikh Ibrahim Zakzaky karkashin jagorancin San Femi Falana, sun shigar da kara da ke neman a saki malamin wanda ake tsare da shi ba tare da gurfanar da shi a gaban kuliya ba tsawon watanni fiye da 5, inda suka ce hakan ya saba wa dukkanin dokoki.
(last modified 2018-08-22T06:58:20+00:00 )
May 27, 2016 11:23 UTC

Tawagar lauyoyi masu kare Sheikh Ibrahim Zakzaky karkashin jagorancin San Femi Falana, sun shigar da kara da ke neman a saki malamin wanda ake tsare da shi ba tare da gurfanar da shi a gaban kuliya ba tsawon watanni fiye da 5, inda suka ce hakan ya saba wa dukkanin dokoki.

kana lauyan San Femi Falana ya nemi da a biya Sheikh Zakzaky da matarsa da ake tsare da su ba bisa doka ba, diyya ta Naira bilyan biyu.

ga rahoton Muhammad Sani Abubakar