-
Najeriya Na Bikin Cika Shekaru 58 Da Samun 'Yancin Kai
Oct 01, 2018 05:43Yau Nijeriya ke bikin cika shekaru 58 da samun 'yancin kai daga turawan mulkin mallaka na Britaniya.
-
Sojan Saman Nijeriya Guda Ya Rasu Sakamakon Hatsarin Jirgi A Abuja
Sep 29, 2018 05:56Rundunar sojin saman Nijeriya ta sanar da cewa daya daga cikin matuka jiragen samanta guda biyu da suka yi hatsari a wata unguwa a birnin tarayya Abuja a daidai lokacin da suke shawagi cikin shirye-shiryen bukukuwan ranar 'yancin kai da za a gudanar nan gaba.
-
Najeriya: APC Ta Lashe Zaben Gwamna A Jahar Osun
Sep 28, 2018 11:51Hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta INEC ta bayyana Gboyega Oyetola, na jami’yyar APC mai mulki, a matsayin wanda yayi nasarar lashe zaben kujerar gwamnan jihar Osun.
-
Ambaliya Ruwa Ta Ci Rayukan Mutum 200 A Najeriya
Sep 27, 2018 19:24Hukumomin Najeriya sun sanar da mutuwar mutum 200 biyo bayan ambaliyar ruwa a yankuna daban daban na kasar
-
Kungiyar Kwadago Ta Nijeriya Ta Sha Alwashin Ci Gaba Da Yajin Aiki Bayan Gagara Cimma Matsaya Da Gwamnati
Sep 27, 2018 05:49Kungiyar Kwadago ta Nijeriya NLC ta sanar da aniyarta ta ci gaba da yajin aikin da take shirin farawa bayan rashin cimma matsaya tsakaninta da gwamnatin Tarayyar Nijeriyan.
-
Buhari: Kwamitin Tsaron MDD Na Bukatar Garambawul
Sep 26, 2018 06:55Shugaban tarayyar Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya na bukatar gyare-gyare a bangarori da dama.
-
Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Ya Ziyarci Jihar Kogi
Sep 25, 2018 08:08Mataimakin shugaban kasa a tarayyar Najeriya ya jajantawa mutanen jihar Kogi saboda ambaliyar ruwa da ta halaka mutane akall 108 a yayinda wasu 141,369 suka kauracewa gidajensu.
-
Yara Kanana A Tarayyar Najeriya Sun Nuna Alhaninsu Ga Yaro Shahidi Na Harin Ta'addancin Ahwaz
Sep 25, 2018 08:06Wasu daga cikin yana kanana a birnin Abuja na tarayyar Najeriya sun gudanar da zanga zangar nuna alhaninsu ga shahidi Mohammad Tah Igdami yarun da ya yi shahada a harin yan ta'addan a birnin Ahwad na kasar Iran a cikin kwanakin da suka gabata.
-
INEC: Za'a Sake Zabe A Wasu Mazabu Kafin Sanar Da Sakamakon Zaben Gwamnan Jihar Osun
Sep 23, 2018 17:44Hukumar zabe ta Nijeriya INEC ta sanar da cewa sai an sake gudanar da zabe a wasu mazabu kafin a ayyana wanda ya ci zaben gwamnan jihar Osun da aka gudanar a jiya.
-
An Sace Ma'aikatan Wani Jirgin Ruwan Kasuwanci Yan Kasar Swizland A Najeriya
Sep 23, 2018 11:49Ma'aikatan wani jirgin ruwan kasuwanci 12 ne aka sace a kudancin tarayyar Najeriya.