-
An Rantsar Da Alkalan Kotunan Zabe Mai Zuwa A Tarayyar Najeriya
Jan 27, 2019 19:08Mukaddashin Alkalin Alkalai na Najeriya ya rantsar da alkalai da masu taimaka masu 250 na kotunan sauraron koke=koken zabubbuka masu zuwa .
-
Najeriya : Kasashen Turai, Sun Damu Da Korar Shugaban Kotun Koli
Jan 26, 2019 16:21Tawagar masu sanya ido ta kasashen turai a zaben Najeriya, ta nuna damuwarta dangane da korar shugaban kotun kolin kasar a daidai lokacin da ya rage 'yan makwanni a gudanar da babban zaben kasar.
-
Najeriya : Buhari Ya Nada sabon Alkalin Alkalai
Jan 26, 2019 11:55Shugaba Muhammadu Buhari a tarayyar Najeriya ya kori alkalin alkalan kasar Walter Annoghen daga aikinsa na wacin gadi kafin ya warware matsalarsa da kotun ladabatar da ma'aikata na kasa.
-
Najeriya Ta Yi Maraba Da Matsayin Amurka Da Burtaniya Dangane Da Zabubbukan Kasar
Jan 25, 2019 19:27Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi maraba da matsayin da gwamnatocin kasashen Amurka da kuma Britania suka dauka dangane da zabubbukan kasar masu zuwa.
-
Mutanen Hudu Ne Suka Mutu Sanadiyyar Bullar Cutar Lasa A Jihar Plato Na Tarayyar Najeriya
Jan 24, 2019 19:22Mutane hudu ne aka tabbatar da mutuwarsu sanadiyyar bullar cutar zazzabin lasa a jihar Plato na tarayyar Najeriya.
-
MDD: Dubban Mazauna Arewa Maso Gabashin Najeriya Suna Yin Hijira
Jan 23, 2019 17:47Kakakin Majalisar Dinkin Duniya ne ya bayyana cewa; sabbin tashe-tashen hankulan da suke faruwa a cikin yankin arewa maso gabashin Najeriya sun sa dubban mazauna yankin yin gudun hijira
-
Kungiyoyin kwadago Sun Ki Amincewa Da Naira 27,000 A Matsayin Mafi Karancin Albashi A Jihohi
Jan 23, 2019 07:07Kungiyoyin kwandago a tarayyar Nigeriya sun yi watsi da sabon tayi na Naira 27,000 a matsayin mafi karancin albashi ga ma'aikatan jihohi wanda majalisar ministoci ta amince da shi a jiya Laraba.
-
Najeriya : Kotu Ta Bada Umarnin Likitocin Sheikh Zakzaky, Su Duba Shi
Jan 22, 2019 17:34Wata kotu a birnin Kaduna dake tarayya Najeriya, ta bada umarnin likitocin jagoran harkar musulinci ta IMN, cewa da Sheih Ibrahim Zakzaky dasu duba lafiyarshi.
-
Najeriya: Sojoji Sun Dakile Wani Harin Boko Haram A Buni-Yadi
Jan 21, 2019 11:57Runduna ta 27 ta sojojin Najeriya da kuma sojoji a makarantar sojoji ta Musamman a Buni-Yadi na jihar Yobe a tarayyar Nageriya sun bada sanarwar dakli wani harin mayakan Boko Haram a kan sansaninsu da ke garin.
-
Najeriya: Gwamnatin Tarayyar Ta Bada Naira Billiyon 9.5 Don Tallafin Karatun Dalibai
Jan 21, 2019 11:56Gwamnatin Najeriya ta bada Naira kimani Maira biliyon 9.5 don biyan kudaden karatu ga daliban kasar wadanda suke karatu a manya -manyan makarantu a ciki da kuma wajen kasar.