-
Najeriya : Buhari Ya Shirya Yin Magudi A Zabe_Obasanjo
Jan 21, 2019 03:31Tsohon shugaban Najeriya Cif Olusegun Obasanjo ya zargi shugaba Muhammadu Buhari da shirya magudi domin lashe babban zaben kasar dake tafe.
-
Buhari Ya Bukaci Taimakon Mutanen Don Gano Barayin Kudaden Gwamnati
Jan 17, 2019 11:56Shugaban tarayyar Najeriya Muhammadu Buhari ya bukaci taimakon mutanen kasar don gano barayin kudaden jama'a.
-
Rashin Tsaro : Buhari Na Najeriya Ya Sake Zargin Gaddafi
Jan 14, 2019 04:56Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, ya sake zargin tsohon shugaban kasar Libiya, mirigayi Muammar Ghaddafi da zame ummul-aba'isin tabarbarewar al'amuran tsaro a kasashen yammacin Afrika dana tsakiya da dama.
-
Shugaban Kotun Kolin Najeriya Zai Bayyana A Gaban Kotun Abuja
Jan 12, 2019 16:30Shugaban kotun kolin Najeriya, mai matsayin alkalin alkalan kasar, zai gurfana gaban kotu kan zarginsa da rashin bayyana dukkan kaddarorinsa kamar yadda dokar kasar ta tanada ga duk wani mahaluki mai rike da babban mukami a kasar.
-
Boko Haram Na Ci Gaba Da Tafka Laifuka Akan Fararen Hular Najeriya
Jan 10, 2019 19:27Sojojin Najeriya sun sanar da cewa; 'yan kungiyar ta Boko haram suna tilastawa fararen hula ficewa daga gidajensu da garuruwansu a yankin arewa maso gabacin kasar
-
Mutane Fiye Da Dubu 30 Ne Suka Kauracewa Gidajensu A Arewa Maso Gabacin Najeriya
Jan 10, 2019 12:23Majiyar hukumar kare hakkin bil'adama ta Majalisar dinkin duniya a tarayyar Najeriya ta bada sanarwan cewa mutane akalla dubu 30 ne suka kauracewa gidajensu a garin Baga dake gabacin Jihar Borno a arewa maso gabacin kasar.
-
ASUU Ta Ce Har Yanzu Ba Ta Janye Yakin Aiki Ba
Jan 10, 2019 12:20Kungiyar Malaman jami'o'i a Najriya ta bayyana cewa ba ta ga wani abu a kasa ba, da zai sanya ta koma bakin aiki ba a tattaunawa da suke yi da gwamnatin tarayyar kasar.
-
SHARHI : Bayyanin Hukumar INEC Kan Zaben Najeriya na 2019
Jan 10, 2019 05:13A Najeriya a yayin da babban zaben na 2019 ke karatowa, hukumar zaben kasar mai zaman kanta cewa da INEC, ta sanar da cewa sama da 'yan kasar miliyan 84 ne suka ciri katin zabe a zaben kasar na watan gobe dake tafe.
-
Nijeriya : Mutum Miliyan 84 Zasu Kada Kuri'a A Zaben 2019
Jan 08, 2019 15:14Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC, ta sanar da cewa sama da 'yan kasar miliyan 84 ne sukayi rejista a babban zaben kasar na watan gobe dake tafe.
-
Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Fara Biyan Masu Filayen Da Aka Gina Tashar Jiragen Saman Jihar
Jan 07, 2019 12:14Gwamnatin Jihar Bauchi a tarayyar Najeriya ta fara biyan masu filayen da ta yi amfani da su don gina tashar jiragen sama Tafawa Balewa na jihar