-
Tsagerun Naija Delta A Najeriya Sun Tada Bam A Kamfanin Man Fetur Na Conoil
Jan 06, 2019 16:59Wata sabuwar kungiyar tsagerun Naija Delta wacce take kiran kanta Koluama Seven Brothers ta bada sanarwan cewa ta tada bom a kamfanin hakar man Fetur na Con Oil a jihar Bayelsa.
-
Boko Haram: Sojojin Najeriya Biyu Da Wasu Mutane Ukku Sun Mutu A Hatsarin Jirgin Saman Yaki
Jan 04, 2019 06:56Majiyar sojojin sama na tarayyar Najeriya ta bayyana cewa mutane 5 ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin jirgin saman yakin kasar a kusa da garin Damasak na jihar Borno a arewa maso gabacin kasar.
-
Sojojin Najeriya: Mayakan Boko Haram Basu Fi Sojojin Najeriya Kyawun Makamai Ba
Jan 03, 2019 11:53Majiyar sojojin Najeriya ta bayyana cewa sojojin kasar sun fi mayakan boko haram a dabarbaru da kuma kyauwun makamai.
-
Sojoji Sun Hana Yan Kunan Bakin Wake Ukku Kai Hare-Hare A Yankin Dikwa Na Jihar Borno
Dec 31, 2018 11:49Sojojin Najeriya sun sami nasarar hana yan kunan bakin wake ukku mata kaiwa ga burinsu na halaka mutane a kauyen Kubtara a karamar hukumar Dikwa a jihar Borno na tarayyar Najeriya.
-
Shagari: Buhari Ya Bukaci A Sauke Tuta Kasa Kadan Don Rasuwar Shagari
Dec 30, 2018 19:20Shugaba Muhammadu Buhari a tarayyar Najeriya ya bukaci a sauke tutar kasar kasa-kasa don girmama tsohon shugaban kasa Alhaji Shehu Shagari wanda ya rasu a ranar Jumma'an da ta gabata.
-
Sojin Najeriya Sun Fatataki 'Yan Boko Haram A Garin Baga
Dec 29, 2018 19:17Rundunar sojin sama ta Najeriya ta ce ta fatataki 'yan Boko Haram a garin Baga dake jihar Borno a arewa maso gabashin kasar.
-
Najeriya: An Kama Wanda Ya Kashe Air Marshal Alex Badeh
Dec 28, 2018 06:44Jami'an Yansanda A Najeriya sun bada sanarwan kama mutane 5 dangane da kisan Air Marshal Alex Badeh, Tsohon Babban Jami'in Tsaron kasar
-
Mayakan Boko Haram Sun Kwace Wasu Wurare A Jihar Borno
Dec 28, 2018 06:43Wasu kafafen yada labarai sun bayyana cewa mayakan kungiyar Boko Haram a tarayyar Najeriya sun kwace wasu garuruwa daga cikin har da garin Baga a arewa maso gabacin jihar Borni , sun kuma kafa tungarsu a can.
-
Yan Bingida A yankin Niger Delta Sun Yi Barazanar Hargiza Zaben 2019
Dec 27, 2018 11:53Mayakan wata sabuwar kungiya dauke da makamai a yankin Niger-Delta a tarayyar Najeriya ta yi barazanar rikata zaben shekara ta 2019 idan gwamnatin tarayyar bata amsa kiranta ba.
-
Buhari Ya Yi Alkawarin Gudanar Da Zabe Mai Inganci A Sakonsa Na kirsimeti
Dec 24, 2018 12:32A sakonsa na kirsimeti shugaba tarayyar Najeriya Muhammadu Buhari ya yi alkawarin cewa gwamnatinsa zata gudanar da zabe mai inganci a shekara mai zuwa.