-
An karya lagon boko haram a najeriya
Feb 22, 2017 07:32Babban hafsan sojin Najeriya ya ce bayan kafa Rundunar hadin gwiwa na kasashen yankin tabkin Tchadi, an samu nasarar raunana mayakan boko haram
-
An Sake Kafa Dokar Hana Fita Ta Sa'o'ee 24 A Kudancin Kaduna
Feb 21, 2017 13:45Majalisar tsaro ta Jihar Kaduna a tarayyar Nigeria ta kafa dokar hana fita na sa'o'i 24 a wasu yankuna a kudanci Kaduna don shawo kan karin kashe kashen da ke aukuwa a yankin.
-
Hare Haren Boko Haram Kan Yan Gudun Hijira A Maidugur A Jiya Jumma'a
Feb 18, 2017 09:40Wata majiya a birnin Maiduguri ta bayyana cewa wasu yan kunan bakin wake kimani 7 ne suka tarwatsa kansu a cikin yan gudun hijira a birnin Maiduguri a jiya jumma'a.
-
Nijeriya : Kotun Daukaka Kara Ta Ce Ali Modu Sherif Ne Shugaban PDP
Feb 17, 2017 13:54Kotun daukaka kara dake birnin Fatakwal a Jihar Ribas da ke kudancin Najeriya ta tabbatar da Ali Modu Sheriff a matsayin cikakken shugaban Jam’iyyar PDP mai adawa a kasar.
-
Boko Haram Ta Yi Kokarin Kwace Birnin Maiduguri Na Jihar Borno A Jiya Alhamis
Feb 17, 2017 08:35Boma bomai masu karfi guda ukku sun tashi a cikin birnin Maiduguri na jihar Bornin a jiya Alhamis, sannan tafka mummunan yaki a kusa da birnin a kokarin da mayakan Boko Haram suka yi na kwace birnin.
-
Kotu Ta Ba Wa Gwamnatin Nijeriya Kudaden Da Ake Zargin Diezani Da Sacewa
Feb 16, 2017 14:34Wata babbar kotun tarayya a birnin Lagos na Nijeriya ta ba da umurnin mallakawa gwamnatin Nijeriyan kudaden da aka samu daga wajen tsohuwar ministar mai na kasar, Diezani Allison-Madueke da suka kai Naira biliyan 34 wacce ta mallaka wa kanta ta barauniyar hanya.
-
Gwamnatin Nigeria Ta Amince Da Wani Sabon Tsarin Kiwon Lafiya A Kasar
Feb 16, 2017 08:18Gwamnatin tarayyar Nigeria ta amince da wani sabon tsarin kiwan lafiya a kasar.
-
Fadar Shugaban Kasar Nigeria Ta Ce Shugaban Zai Dawo Gida Nan Ba Daga Dadewa Ba
Feb 14, 2017 08:52Majiyar fadar shugaban kasar Nigeria ta bayyana cewa shugaban yana kan hanyarsa ta dawowa gida daga yau 14 ga watan Febreru.
-
Nijeriya : Ana Bukatar Naira Billion 10 Don Farfado Da Kanfanin Arik Air
Feb 13, 2017 02:49Hukuma kula da dokiyar gwamnati ta The Asset Management Corporation of Nigeria ko kuma (AMCON) ta bayyana cewa kamfanin jiragen sama na Arik Air yana bukatar Naira billion 10 don farfado da kamfanin zuwa kamar yadda take a da.
-
Nijeriya: An Sake Gano Wasu Dala Miliyan 151 Da Aka Sace A Kasar
Feb 12, 2017 13:45Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta sanar da gano wasu makudan kudade da aka sace daga asusun gwamnatin da yawansu ya kai dala miliyan 150 da kuma wasu Naira biliyan takwas ta hanyar tsarin da gwamnatin kasar ta fito da shi na ba da tukwici ga wadanda suka tona asirin mutanen da suka wawure kudaden gwamnati.