-
Saudiyya Ta Soke Duk Wata Tattaunawa Da Qatar
Sep 09, 2017 09:25Saudiyya ta ce ta soke duk wata tattaunawa da Qatar, bayan da a karon farko aka samu tattaunawa a hukumance tsakanin masarautun kasasshen biyu.
-
Somaliya Ta Ki Karbar Tayin Cin Hanci Domin Yanke Alaka Da Qatar
Aug 31, 2017 12:49Shugaban kasar Somalia ya ki karbar wani tayin cin hanci na dala miliyan 68 da gwamnatin Saudiyya ta gabatar masa, domin ya yanke alakar kasarsa da Qatar.
-
Dalilin Chadi Na Katse Huldar Diflomatsiyya Da Qatar
Aug 26, 2017 06:03Hukumomin Chadi sun yi bayyani kan rikicin diflomatsiyya na tsakaninsu da Qatar, wanda ya kai ga rufe ofishin jekadancin Qatar a Ndjamena.
-
Shirin Kasar Qatar Na Karfafa Alaka Da Jamhuriyar Musulunci Ta Iran
Aug 25, 2017 04:47Ma'aikatar harkokin wajen kasar Qatar ta bayyana cewa: Cikin gaggawa zata dauki matakin dawo da jakadarta zuwa Jamhuriyar Musulunci ta Iran domin karfafa alaka a tsakanin kasashen biyu.
-
Kasar Qatar Zata Maida Jakadanta Zuwa Tehran
Aug 24, 2017 11:47Ma'aikatar harkokin wajen kasar Qatar ta bada sanarwan cewa jakadanta a birnin Tehran zai koma bakin aikinsa bayan kauracewa na kimanin watannin 20.
-
Kasar Chadi Ta Yanke Huldar Jakadancinta Da Kasar Katar
Aug 24, 2017 09:18A jiya laraba ne ma'aikatar harkokin wajen kasar ta Chadi ta sanar da yanke huldar jakadanci da kasar Katar, tare da bai wa jami'an diplomasiyar kasar kwanaki 10 da su fice daga kasar.
-
Qatar Ta Ki Amincewa Da Shawarar Saudiya Kan Jigilar Mahajjatanta Zuwa Hajji
Aug 22, 2017 06:35Gwamnatin kasar Qatar ta ki amincewa da shawarar kasar saudia na jigilar mahajjatanta zuwa hajjin bana da jiragen saudia Air
-
Senegal Zata Mayar Da Jakadanta Zuwa Birnin Doha Na Qatar
Aug 22, 2017 06:33Gwamnatin kasar Senegal zata maida jakadanta zuwa birnin Doha na kasar Qatar bayan ta kirashi zuwa gida don shwaratawa a dai dai lokacinda kasar ta fara samun matsala da mokontanta.
-
Qatar Ta Musunta Hana Jiragen Saman Saudiyya Sauka A Doha
Aug 21, 2017 11:17Hukumar kula da kai-kawo na jiragen saman fasinja a Qatar ta musunta cewa ta hana jiragen saman Saudiyya sauka a Doha domin jigilar alhazai zuwa Makka.
-
Kasar Katar Ta Kai Karar Saudiyya A gaban Majalisar Dinkin Duniya
Aug 20, 2017 18:13Karar da Kasar ta Katar din ta shigar ta shafi barazanar da Saudiyyar ta yi na harbo jiragen fasinjanta.