Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

saudiyya

  • Saudiyya : An Bude Kofofin Sinimar Farko Ga Jama'a

    Saudiyya : An Bude Kofofin Sinimar Farko Ga Jama'a

    Apr 21, 2018 06:41

    A Saudiyya, a karon farko cikin shekaru 35, 'yan kasar sun samu shiga gidan kallon Sinima a birnin Riyad, inda aka haska film din farko na Amurka "Black Panther".

  • Masar Ta Ki Amincewa Da Aika Sojoji Zuwa Kasar Syria

    Masar Ta Ki Amincewa Da Aika Sojoji Zuwa Kasar Syria

    Apr 19, 2018 08:06

    Wani babban jami'in leken asirin Masar ya ce; Babu yadda za a yi Masar ta shiga cikin kawancen fada da Syria

  • Martanin Iran Kan Kasar Saudiya

    Martanin Iran Kan Kasar Saudiya

    Apr 18, 2018 03:21

    Kakakin ma'aikatar harkokin kasashen Iran Bahram Qasemi ya yi watsi da zarge-zangen da sarkin saudiya ya yiwa Iran a taron kasashen larabawa karo na 29.

  • Harin Sojin Birtaniya Kan Kasar Syria Ya Bar Baya Da Kura

    Harin Sojin Birtaniya Kan Kasar Syria Ya Bar Baya Da Kura

    Apr 18, 2018 02:11

    Firayi minista ta kasar Birtaniya Theresa May na fuskantar kakkausar suka a majalisar dokokin kasar sakamakon yin gaban kanta da ta yi wajen bin sahun Amurka, domin kai wa kasar Syria harin soji ba tare da tuntubar majalisar dokokin kasar ba.

  • Larabawa Sun Jaddada Yin Watsi Da Matakin Amurka Kan Qudus

    Larabawa Sun Jaddada Yin Watsi Da Matakin Amurka Kan Qudus

    Apr 16, 2018 01:48

    Taron kasashen larabawa da ya gudana a birnin Dammam na kasar Saudiyya, ya jaddada yin watsi da matakin shugaba Donald Trump na Amurka na ayyana Qudus a matsayin babban birnin mahukuntan yahudawan mamaya na Isra'ila.

  • Iran: Saudiyya Da 'Isra'ila' Sun Zamanto Tushen Manyan Laifuffuka A Gabas Ta Tsakiya

    Iran: Saudiyya Da 'Isra'ila' Sun Zamanto Tushen Manyan Laifuffuka A Gabas Ta Tsakiya

    Apr 11, 2018 13:03

    Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Bahram Qassemi, ya bayyana cewar: Mahukuntan Saudiyya tare da na haramtacciyar kasar Isra'ila sun zamanto tushen manyan laifuffuka da wuce gona da iri a Gabas ta tsakiya, yana mai cewa maganganun mahukuntan Saudiyyan kan Iran ba za su iya rufe danyen aikin da suke aikatawa ba.

  • Faransa: Yariman Saudiyya Mai Jiran Gado Ya Gana Da Shugabar MKO

    Faransa: Yariman Saudiyya Mai Jiran Gado Ya Gana Da Shugabar MKO

    Apr 11, 2018 03:26

    Muhammad Bin Salman ya gana da jagorar kungiyar MKO mai adawa da tsarin musulunci a Iran Maryam Rajabi, a gidansa da ke birnin Paris

  • Dakarun Saudiya Na Ci Gaba Da Kai Farmaki Kan Yankunan Gabashin Kasar

    Dakarun Saudiya Na Ci Gaba Da Kai Farmaki Kan Yankunan Gabashin Kasar

    Apr 10, 2018 06:36

    Kimanin mutane uku ne aka kame a ci gaba da sumamen da jami'an saudiya ke kaiwa yankin Kuwaikab a garin Katif na jahar Sharkiya dake gabashin kasar.

  • Faransa Za Ta Taimaka Wa Saudiyya Wajen Gina Gidajen Wake-wake

    Faransa Za Ta Taimaka Wa Saudiyya Wajen Gina Gidajen Wake-wake

    Apr 10, 2018 02:12

    Faransa za ta taimaka wa kasar Saudiyya wajen samar da katafaren dakin wassani da wake wake, yayin da za'a fara haske fina finan Saudiyya a wajen bikin baje kolin fina- finai na ''CANE''.

  • Amurka Ta Amince Da Sayarwa Saudiya Makamai

    Amurka Ta Amince Da Sayarwa Saudiya Makamai

    Apr 06, 2018 02:01

    Hukumomin Amurka sun amince da bukatar kasar Saudiya na sayar mata da makamai na dala bilyan 1.31.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS