Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

saudiyya

  • Sojojin Sun Harbe Wani Jirgin Yakin Saudiyya Samfurin F-15 A Sa'ada

    Sojojin Sun Harbe Wani Jirgin Yakin Saudiyya Samfurin F-15 A Sa'ada

    Mar 22, 2018 00:51

    Sojojin kasar Yemen da suke samun goyon bayan dakarun sa kai na kasar sun sami nasarar harbe wani jirgin yakin kasar Saudiyya samfurin F-15 a lokacin da yake shawagin kai hari a lardin Sa'ada ke arewa maso gabashin kasar ta Yemen.

  • Amurka:Sanatoci Sun Amince Da Ci Gaba Da  Goyon Bayan  Saudiya A Yaki Da Yemen

    Amurka:Sanatoci Sun Amince Da Ci Gaba Da Goyon Bayan Saudiya A Yaki Da Yemen

    Mar 21, 2018 03:12

    A jiya talata majalisar datijan kasar Amurka ta yi watsi da wani kuduri da aka gabatar mata na dakatar da goyon bayan saudiya a yaki da kasar Yemen

  • Saudiya Ta Bawa Kamfanin HKI Kwangilar tsaron Filin Jiragen Kasar

    Saudiya Ta Bawa Kamfanin HKI Kwangilar tsaron Filin Jiragen Kasar

    Mar 19, 2018 15:30

    Masarautar saudiya ta bawa wani kamfanin aramtacciyar kasar Isra'ila kwangilar tabbatar da tsaro a filayen sauka da tashin na jirgin saman kasar

  •  Yemen: An kashe Sojojin Kasar Saudiyya Biyar

    Yemen: An kashe Sojojin Kasar Saudiyya Biyar

    Mar 18, 2018 08:41

    Sojojin Yemen Sun kashe sojojin saudiyya biyar a yankin Jizan da ke kudancin kasar

  • Qassemi Ya Bayyna Yarima Mai Jiran Gadon Saudiyya A Matsayin Maras Masaniya

    Qassemi Ya Bayyna Yarima Mai Jiran Gadon Saudiyya A Matsayin Maras Masaniya

    Mar 16, 2018 07:40

    Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qassemi ya bayyana Yarima mai jiran gado na Saudiyya Muhammad bn Salman a matsayin wani mutum maras masaniya wanda bai san inda duniya ta dosa ba, wanda babu bukatar a bata lokaci wajen mayar masa da martani.

  • MDD Ta Nuna Damuwa Kan Tabarbarewar Harkokin Jin Kai A Yemen

    MDD Ta Nuna Damuwa Kan Tabarbarewar Harkokin Jin Kai A Yemen

    Mar 15, 2018 12:55

    Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, ya fitar da wata sanarwa a yau Alhamis mai cike da nuna damuwa kan halin da al'amuran jin kai ke ciki a kasar Yemen.

  • Mufti Libiya Ya Soki Saudiyya Da UAE Saboda 'Makircin Da Suke Kullawa'

    Mufti Libiya Ya Soki Saudiyya Da UAE Saboda 'Makircin Da Suke Kullawa'

    Mar 15, 2018 07:51

    Muftin kasar Libiya yayi kakkausar suka ga abin da ya kira irin makudan kudaden da Saudiyya da Hadaddiyar Daular Larabawa suke kashewa wajen biyan bukatun Sahyoniyawa da kuma haifar da rashin tsaro da fitina a yankin Gabas ta tsakiya da kuma Arewacin Afirka.

  • Sojojin Yamen Sun Kashe Sojojin Saudiyya Masu Yawa A Kudancin Kasar Ta Saudiyya

    Sojojin Yamen Sun Kashe Sojojin Saudiyya Masu Yawa A Kudancin Kasar Ta Saudiyya

    Mar 14, 2018 02:57

    Sojojin Yamen sun bude wuta kan gungun sojojin marautar Saudiyya a yankunan Jizan da Asir da suke kudancin kasar ta Saudiyya, inda suka kashe sojoji akalla bakwai.

  • Yemen: Sojojin Saudiyya Hudu Sun Halaka

    Yemen: Sojojin Saudiyya Hudu Sun Halaka

    Mar 12, 2018 05:52

    Tashar talabijin din al-masirah ta kasar Yemen ta bada labarin cewa wani kwararren maharbin soja ne ya halaka sojojin na Saudiyya a gundumar jizan da ke kudancin Saudiyya.

  • Amnesty International Ta Soki Birtaniyya Saboda Sayarwa Saudiyya Jiragen Yaki

    Amnesty International Ta Soki Birtaniyya Saboda Sayarwa Saudiyya Jiragen Yaki

    Mar 10, 2018 01:52

    Kungiyar kare hakkokin bil'adaman nan ta kasa da kasa Amnesty International ta yi kakkausar suka ga matakin da kasar Birtaniyya ta dauka na sayar wa Saudiyya da wasu jiragen yaki inda ta ce hakan tamkar kara rurar wutar yakin da ke faruwa a kasar Yemen ne.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS