-
Jiragen Yakin Kawancen Amurka Na Ci Gaba Da Kai Hari A Siriya
Jul 16, 2018 18:13Jiragen yakin kawancen Amurka sun yi ruwan bama-bamai kan kauyen Assusa na jihar Dairu-Zur tare da kashe fararen hula a wannan Litinin.
-
'Yan Gudun Hijra Dubu Goma Sun Koma Gida A Kudancin Siriya
Jul 09, 2018 06:42Sama da 'yan gudun hijra dubu 10 ne suka koma gida bayan cimma yarjejjeniya tsagaita wuta a kudancin Siriya.
-
Aljeriya:An Hallaka 'Yan Ta'adda 20 Cikin Watani 6
Jul 05, 2018 06:45Dakarun tsaron Aljeriya sun hallaka 'yan ta'adda 20 a cikin watani 6
-
Rikicin Siyasar Madagascar: Sojoji Sun Yi Barazanar Shigowa Cikin Harkokin Siyasa
Jun 02, 2018 05:32Sojojin kasar Madagaska sun yi barazana shigowa cikin harkokin siyasar kasar, watakila da ma kwace madafun iko matukar dai 'yan siyasar kasar suka gagara kawo karshen rikicin siyasar da take faruwa a kasar.
-
Harin Jiragen Kawancen Amurka Ya Hallaka Fararen Hula 17 A Siriya
May 12, 2018 19:29Tashar talabijin din kasar Siriya ta sanar da mutuwar mutane 17 a wani harin wuce gona da iri da jiragen kawancen kasa da kasa karkashn jagorancin Amurka bisa da'awar yaki da 'yan ta'addar ISIS a kasar
-
Sojojin Masar Sun Halaka 'Yan Ta'adda 21 A Yankin Sinai
May 11, 2018 02:39A ci gaba da kaddamar da farmakin da dakarun gwamnatin Masar ke a yankin Sinai, sun sanar da halaka 'yan ta'adda 21 a yankin tare da kame wasu.
-
Kwamandojin Dakarun Kare Juyi Da Na Sojin Iran Sun Jaddada Shirinsu Na Kare Kasar Tare
Apr 23, 2018 17:35Kwamandojin dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC) da na sojojin kasar sun bayyana shirinsu na aiwatar da shiri na bai daya da nufin kara karfafa irin shirin da ake da shi na kare kasar Iran daga duk wata barazanar da za ta iya fuskanta bugu da kari kan kare manufofin kasar.
-
Fiye Da Mutane 59,000 Ne Su Ka Koma Gidajensu A Yankin Ghuta Ta Gabas
Apr 16, 2018 12:27Cibiyar Sulhu a tsakanin mutanen al'ummar Syria ce ta sanar da komawar mutanen zuwa gidajensu bayan da aka kwace yankin daga 'yan ta'adda
-
Syria: An Gano Wani Kurkuku Da 'Yan Ta'adda Ke Tsare Mutane A Ghuta Ta Gabas
Apr 05, 2018 06:34Sojojin kasar Syria sun sanar da gano kurkukun ne a garin Zamalka da ke yankin Ghuta wanda kuma kungiyar 'yan ta'addar "Failaq-Rahman' take tafiyar da shi.
-
Sojojin Siriya Na Shirin Kawo Karshen 'Yan Ta'adda A Yankin Douma
Mar 29, 2018 05:39Dakarun kasar Siriya na shirin kai farmakin kakkabe 'yan ta'addar dake jibke a Douma na yankin Ghouta dake gabashi birnin Damuscus.