-
Catalonia: Masu Neman Ballewa Sun Lashe Zaben Majalisar Dokoki
Dec 22, 2017 06:39Jam'iyyun da suke goyon bayan 'yancin yankin Catalonia na kasar Spain sun sami nasara a zaben 'yan Majalisar dokokin da aka yi a yanki da kujeru 70 a jumillar 135.
-
Spain: 'Yan gudun Hijira Daga Afirka 600 Sun Tsira Daga Mutuwa
Nov 19, 2017 06:47Ma'aikatan agaji na kasar Spain ne suka sanar da ceto da 'yan gudun hijirar da suka fito daga nahiyar Afirka a gabar ruwan kasar.
-
Spaniya : Carles, Ya Tuhumi Gwamnatin Madrid da Yi Wa Demukuradiyya Karan-Tsaye
Nov 06, 2017 18:56Tsohon Shugaban yankin Katalonia na kasar Spaniya ya tuhumi gwamnatin kasar da rashin mutunta tsarin demukuradiyya.
-
Shugaban Yankin Catalonia Yayi Hijra Zuwa Birnin Brussels
Oct 31, 2017 06:47Tsohon shugaban yankin catalonia na kasar Spaniya tare da wasu manbobin tsohuwar gwamnatin biyar sun gudu zuwa birnin Brussels na kasar Belgium.
-
Spaniya : Gwamnatin Madrid Ta Karbe Jagorancin Kataloniya
Oct 28, 2017 06:30Gwamnatin Madrid ta rushe jagorancin yankin Kataloniya jim kadan bayan da majalisar dokokin kasar ta amince ma gwamnatin da ta karbe ragamar jagorancin yankin Cataloniya.
-
Yankin Catalonia ya balle daga Spain
Oct 27, 2017 18:57Majalisar dokokin yankin Catalonia na Spaniya ta kada kuri'ar ballewa daga kasar baki daya domin kafa kasarsu.
-
Spaniya : Rajoy Ya Nemi A Tsige Shugaban 'Yan A Ware
Oct 27, 2017 09:46Shugaban gwamnatin Spaniya, Mariano Rajoy, ya nemi majalisar dattijan kasar ta bada izinin tsige shugaban 'yan a ware na yankin Kataloniya.
-
Spaniya : Faransa Da Jamus Sun Jadadda goyan Baya Ga Gwamnatin Madrid
Oct 19, 2017 17:51Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel da shugaban kasar Faransa Emanuel, sun jadadda goyan bayansu ga gwamnatin Madrid kan rikicin yankin Cataloniya, a yayin da takwaransu na Biegium ke kiran a kai zuciya nesa.
-
Gwamnatin Kasar Espania Zata Gudanar Taron Gaggawa A Yau Laraba Don Tattauna Batun Catalonia
Oct 11, 2017 06:30Mataimakin Priministan kasar Espania Soraya Saez de Santamaria ya bada sanarwan cewa gwamnatin kasar zata gudanar da taron gaggawa a yau Laraba don sanin matakin da zata dauka kan bellewar yankin Catalonia daga kasar.
-
Carles Puigdemont Ya Shelanta 'Yancin Yankin Catalonia daga Kasar spain
Oct 10, 2017 19:10A jawabin da ya gabatar dazun nan, Carles Puigdemont ya ce girmama kuri'ar raba gardama ne da aka kada ya shelanta 'yancin yankin na Catalonia.