-
An Dauki Kwararen Matakan Dakile Zanga-zanga A Sudan
Feb 26, 2019 07:17Gwamnatin Sudan ta dauki wasu kwararen matakai da ake ganin cewa na dakile duk wani yunkuri na ci gabda zanga-zanagr adawa da gwamnatin kasar.
-
Sudan : EL-Bashir Ya Nada Sabon Mataimakinsa
Feb 24, 2019 09:32Shugaban kasar Sudan Umar Hassan al-Bashir ya nada ministan tsaro a matsayin mataimakin shugaban kasa
-
Jam'iyya Ummah Ta Zargi Gwamnatin Sudan Shirin Kisan Kiyashi A Kasar.
Feb 21, 2019 06:51Majiyar jam'iyyar Umma, babbar jam'iyyar adawa a kasar Sudan ta bayyana cewa kashedin da gwamnatin shugaba Bashir ta bayar na murkushe yan adawa da karfi ya nuna cewa zata yi kisan kiyashi wa mutanen kasar.
-
Sudan Zata Fita Daga Matsalolin Da Take Fama Da Su_ Al-Bashir
Feb 17, 2019 19:15Shugaban kasar Sudan Umar Hassan Albashir ya bayyana cewa kasarsa zata fita daga matsalolin da take fama da su a halin yanzu.
-
Majalaisar Dokokin Kasar Sudan Zata Fara Aikin Tsawaita Shugabancin Albashir
Feb 15, 2019 19:18A yau ne majalisar dokokin kasar Sudan zata fara tattauna batun yiyuwan shugaban kasa mai ci Umara Hassan Albashir ya shiga takarar shugaban kasa a zaben shekara ta 2020 mai zuwa
-
Al'ummar Kasar Sudan Na Ci Gaba Da Zanga-Zangar Kin Jinin Gwamnati
Feb 09, 2019 05:28A jiya juma'a al'ummar kasar Sudan sun sake gudanar da zanga-zangar kin gwamnati a jihohin daban daban na kasar ciki harda Khartoum babban birnin kasar
-
Jami'an Tsaro A Kasar Sudan Sun Kama Babbar Sakatariyar Jam'iyyar Umma
Feb 06, 2019 06:44Majiyar jam'iyyar Umma ta kasar Sudan ta bada sanarwan cewa a jiya Talata da dare jami'an tsaron kasar sun kama babban sakataren jam'iyyar Ummu Salma Assadikul Mahdi babban sakataren kungiyar da kuma Saratu Naqdullah wata yar jam'iyyar.
-
Ministan Tsaron Sudan Ya Gargadi Masu Adawa Da Gwamnati
Feb 05, 2019 11:53Ministan tsaron kasar Sudan ya ce jami'an tsaro ba za su laminta wasu mutane su jefa kasar cikin kaka nike ba
-
An Bude Iyakar Tsakanin Sudan Da Eritrea
Feb 01, 2019 03:27Shugaba Umar Hassan El-Bashir, na Sudan, ya sanar da sake bude iyakar dake tsakanin kasar da Eritrea.
-
Sudan : Malaman Jami'a Sun Shiga Cikin Masu Neman Sauyi
Jan 31, 2019 19:25Malaman Jami'o'i a kasar Sudan Kimani 300 ne suka gudanar da zanga-zanga a tsakiyar Jami'a a birnin Khartun inda suke bukatar sauyin shugabanci a kasar.