-
Sojojin Sudan Ba Za Su Bari Gwamnati Ta Fadi Ba
Jan 31, 2019 12:13Babban Hafsan Sojan kasar Sudan Kamal Abdul-Ra'uf ya fada a yau alhamis cewa; Ba za su bari kasar ta shiga halin rashin tabbas ba
-
An Sabunta Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Jihohi Biyu Na Sudan
Jan 29, 2019 12:36Shugaban kasar Sudan ya sabunta yarjejjeniyar tsagaita wuta a jahohin Nile Aby da Kurdufan ta kudu.
-
Yan Jarida A Kasar Masar Suna Goyon Bayan Mutanen Sudan A Zanga-Zangar Kin Jinan Gwamnati Da Suke Yi
Jan 27, 2019 19:09Yan jarida da kuma malaman jami'o'i da masana sun bayyana goyon bayansu ga mutanen kasar Sudan wadanda suke zanga-zangar kin jinin gwamnatin shugaba Umar Hassan Al-Bashir.
-
Sudan : Kungiyoyi Sun Yi Kiran Zanga Zanga Cikin Dare
Jan 26, 2019 16:50Kungiyoyin kwadago a Sudan, sunyi kiran gudanar da zanga zanga cikin daren yau Asabar da kuma ranaku masu zuwa.
-
An Kashe Masu Zanga -Zanga Biyu A Kasar Sudan
Jan 25, 2019 19:22A ci gaba da zanga-zangar kin jinin gwamnatin wanda mutanen kasar Sudan suke yi an kara kashe wasu mutane biyu.
-
Sudan:'Yan Adawa Sun Kira Zanga-Zanga
Jan 25, 2019 11:47Kungiyoyin jam'iyun adawa a sudan sun bukaci al'ummar kasar da su gudanar da zanga-zanga bayan kamala sallar juma'a
-
Injiniyoyi A Kasar Sudan Sun Bayyana Adawarsu Da Gwamnatin Shugaba Albashir
Jan 24, 2019 19:24Kungiyar injiniyoyi na kasar Sudan sun bayyana adawarsu da gwamnatin shugaba Umar hassan Albshir a yau Alhamis.
-
Sudan:An Kwace Takardar Izinin Aikin Jarida Ga Wasu 'Yan Rahoton Al-Arabiya
Jan 22, 2019 12:48Ma'aikatar sadarwa ta kasar Sudan ta kwace takardar izinin aikin jarida ga wasu 'yan rahoton tashar talabijin din Al-Arabiya mallakin kasar Saudiya
-
Malaman Makarantu A Kasar Sudan Sun Bada Sanarwan Ci Gaba Da Yajin Aiki
Jan 21, 2019 10:24Komitin malaman makarantun Firamari da sakandari a kasar sudan ya bada sanarwan ci gaba da yajin aikin da kuma nuna adawa da gwamnatin kasar.
-
Sadiqul Mahadi Ya Bukaci MDD Da Ta Gudanar Da Binkce Akan Abubuwan Da Suke Faruwa A Sudan
Jan 20, 2019 06:31Shugaban jam'iyyar umma ta adawa a kasar Sudan ya bayyana bukatar ganin Majalisar Dinkin Duniya ta gudanar da bincike akan abin da yake faruwa a cikin kasar Sudan