-
Afganistan : Taliban Ta Dau Alhakin Kai Harin Otel Intercontinental
Jan 21, 2018 10:54Kungiyar Taliban ta sanar da cewa ita ke da alhakin kai harin nan da ya yi ajalin mutum a kalla 6 a Otel din Intercontinental dake Kabul, babban birnin kasar Afghanistan.
-
Gwamnatin Rasha Ta Kore Zargin Da Shugaban Kasar Afganistan Ya Yi Kan Kasarta
Oct 24, 2017 06:33Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta bayyana cewa: Zargin da shugaban kasar Afganistan ya yi kan kasar Rasha cewa tana goyon bayan kungiyar Taliban; zargi ne maras tushe da Rasha ba zata taba lamunta ba.
-
Afganistan : Harin Taliban Ya Kashe Mutum 13
Aug 28, 2017 04:59Rahotanni daga Afganistan na cewa mutane 13 ne suka rasa rayukansu a wani harin kunar bakin wake da wani dan Taliban ya kai da mota kan wani ayarin motocon soji a kudancin kasar.
-
Taliban Ta Mayar Da Martani Ga Shirin Trump Na Aikawa Da Karin Sojoji Afghanistan
Aug 23, 2017 05:26Kungiyar ta'addancin nan ta Taliban ta kasar Afghanistan ta yi barazanar cewa za ta mayar da kasar ta zama makabarta ga sojojin Amurka matukar dai gwamnatin ta aiwatar da shirinta na ci gaba da mamaye kasar Afghanistan din.
-
'Yan Taliban Sun Kashe Sojojin Afganistan 26
Jul 26, 2017 14:38Hukumomi a Afganistan sun ce sojojin kasar 26 ne suka rasa rayukansu a yayin wani hari da mayakan Taliban suka farma wa sansaninsu dake kudancin kasar.
-
Taliban Ta Shelanta Farmaki Kan Dadarun Ketare A Afganistan
Apr 28, 2017 10:32Kungiyar Taliban a kasar Afganistan ta shelanta wani farmaki mai suna ''Operation Mansouri'' kan dakarun kasashen waje dake kasar.
-
Bom Ya Kashe Mutane 22 A Pakistan
Mar 31, 2017 09:34Rahotanni daga pakistan na cewa mutane akalla 22 ne suka rasa rayukansu kana wasu 57 na daban suka jikkata a wani harin bom da aka kai da mota a wata kasuwa dake arewa maso yammacin kasar.
-
Nuna Rashin Amincewar Majalisar Afghanistan Da Siyasar Kasar Saudiyya
Oct 21, 2016 03:46A ci gaba da nuna rashin amincewa da irin goyon bayan da kasar Saudiyya take ba wa kungiyoyin 'yan ta'adda a duniya, 'yan majalisar kasar Afghanistan sun yi kakkausar suka ga irin taimakon da kasar Saudiyyan take ba wa kungiyoyin ta'addanci da neman tada zaune tsaye na kasar.
-
Mutane 6 Sun Mutu Sakamakon Wani Harin Ta'addancin Kungiyar Taliban A Afghanistan
Oct 03, 2016 11:59Alal akalla mutane 6 sun rasa rayukansu kana wasu kuma sun sami raunuka sakamakon wani mummunan hari da 'yan kungiyar Taliban suka kai lardin Jawzjan na kasar Afghanistan.