-
Shirin Musayar Kudade Tsakanin Iran Da Tarayyar Turai Na Tafiya Yadda Yakamata
Nov 05, 2018 19:08Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bada sanarwan cewa shirin musayar kudade tsakanin Iran da kasashen tarayyar Turai na tafiya kamar yadda ya dace
-
Tarayyar Turai Ta Yi Na'am Da Batun Dakatar Da Yaki A Kasar Yemen
Nov 01, 2018 05:12Kungiyar tarayyar turai ta yi na'am da kiran da Amurka ta yi na a kawo karshen yakin kasar Yemen.
-
MDD Ta Yi Gargadi Kan Karuwar Hadari Da Bakin Haure Ke Fuskanta A Kan Hanyarsu Na Zuwa Turai
Sep 03, 2018 11:16Manzon musaman na babban kwamishinan dake kula da 'yan gudun hijra na MDD a al'amuran da suka shafi ruwan Bahrun ya yi gargadi kan karuwar hadarin da bakin haure ke fuskanta wajen ratsawa ta ruwan a kokarin isa zuwa Turai
-
Al'ummar Romania Suna Ci Gaba Da Zanga-Zangar Neman Rusa Gwamnatin Kasar
Aug 12, 2018 06:46Al'ummar Romania suna ci gaba da gudanar da zanga-zanga da gudanar da taron gangami a cikin dare a birnin Bucharest fadar mulkin kasar da nufin tilastawa fira ministar kasar yin murabus daga kan mukaminta.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Yi Kakkausar Suka Kan Take Hakkin Bil-Adama A Saudiyya
Aug 12, 2018 06:31Kungiyar tarayyar Turai ta yi tofin Allah tsine kan kame mata masu rajin kare hakkin bil-Adama a kasar Saudiyya.
-
Cacar Baki Tsakanin Sudan Ta Kudu Da Wasu Kasashen Yamma
Jul 19, 2018 05:44Cacar baki ta kaure tsakanin Sudan ta Kudu da wasu kasashen yamma hudu, bayan da wasu jami'ansu, suka soki halin da ake ciki a wannan jinjirar kasa dake gabashin AFrika.
-
Tarayyar Turai Ta Sake Gargadi Akan Tsoma Bakin Saudiyya A Kasar Somaliya
Jul 06, 2018 12:59Majalisar tarayyar turai ta bukaci ganin kasashen Saudiyya da Hadaddiyar Daular larabawa da su kaucewa hargitsa zaman lafiya a kasar Somaliya
-
Iran : Rohani Ya Fara Wata Ziyara A Turai
Jul 02, 2018 10:46Shugaba Hassan Rohani, na Jamhuriya Musulinci ta Iran, ya fara wata ziyara a nahiyar Turai, wacce za ta kai shi a kasashen Switzerland da Austria.
-
Matsalar Bakin Haure Tana Kara Raba Kan Kasashen Turai
Jun 22, 2018 11:58Shugaban kasar Faransa ya bayyana cewa kasarsa ba zata iya karban dukkan bakin hauren da kasar Italia ta ware mata ba.
-
Merkel Da Macron Sun Gana Kan Batun Samar Da Asusun Bai Daya
Jun 20, 2018 06:23A ci gaba da lalubo bakin zaren takaddamar bakin haure a tsakanin mambobin kungiyar EU, shugabar gwamnatin Jamaus Angela Merkel da shugaban Faransa Emmanuel Macron sun bayyana bukatar samar da kudaden kasafi na bai daya.