-
An Kawo Karshen Kace-Nace Tsakanin Kasashen Turai Dangane Da Bakin Haure Na Jirgin Ruwa Mai Suna Aquarius
Jun 18, 2018 08:11A jiya Lahadi da yamma ce aka kawo karshen kace-nace tsakanin kasashen turai dangane da jirgin ruwa dauke da bakin haure fiye da 600 bayan da kasar Italia ta ki karbansu.
-
Rasha Ba Ta Da Niyyar Komawa Cikin Kungiyar G7
Jun 09, 2018 15:43Kasar Rasha, ta ce ba ta da wata niyyar komawa cikin kungiyar kasashe mafiya tattalin arzikin a duniya na G7, a halin yanzu.
-
Taron Kasashen G7 Ya Sake Maida Amurka Saniyar Ware
Jun 03, 2018 05:51Kasashen mafiya karfin tattalin arziki na duniya da ake kira G7, sun kammala taronsu a jiya Asabar, tare da nuna adawa da sabuwar siyarar kasuwancin Amurka.
-
Yarjejeniyar Nukiliyar Iran Na Taimaka Wa Tsaron Turai_Mogherini
May 29, 2018 11:20Babbar jami'ar kula da harkokin kasashen ketare na kungiyar tarayya turai, Federica Mogherini ta bayyana cewa, batun nukiliyar Iran na shafar tsaron kungiyar, maimakon tattalin arziki.
-
Dan Bindiga Ya Hallaka Mutum 3 A Belgium
May 29, 2018 11:19Rahotanni daga Belgium na cewa, wani dan bindiga ya hallaka mutum uku, da suka hada da 'yan sanda biyu a birnin Liège dake gabashin kasar.
-
Kididdaga Tana Nuni Da Cewa: Mutanen Da Ake Bautar Da Su A Duniya Sun Haura Miliyan 25
May 26, 2018 18:01Wakiliyar Cibiyar tsaro da taimakekkeniya ta musamman a fagen yaki da fataucin mutane a kasashen yammacin Turai ta yi furuci da cewa: Akwai mutane fiye da miliyan ashirin da biyar a fadin duniya da ake bautar da su.
-
Kasashen Turai Za Su Kaurace Wa Bikin Bude Ofishin Jakadancin Amurka A Quds
May 14, 2018 07:14Mafi yawan kasashen yammacin turai sun ki karba goron gayyata domin halartar bikin bude ofishin jakadancin Amurka a birnin Quds mai alfarma.
-
Rauhani Da Macron Sun Tattauna Batun Yarjejeniyar Shirin Iran Na Nukiliya
Apr 30, 2018 06:46Shugabannin kasashen Iran da Faransa sun tattauna ta wayar tarho kan muhimman batutuwa da suka shafi alaka tsakanin kasashen biyu, da kuma batun yarjejeniyar shirin Iran na nukiliya.
-
An Fara Atisayen Sojin Amurka Dana Kasashen Yamma A Afrika
Apr 10, 2018 06:42An fara atisayen sojin hadin gwiwa na dakarun kasashe ashirin daga nahiyar Afirka, da na yammacin duniya a karkashin jagorancin Amurka da ake kira ''Flintlock.
-
Turai Na Farautar Masu Safarar Bakin Haure Dubu 35
Apr 06, 2018 06:26Mahukumtan kungiyar tarayyar Turai na neman kimanin masu safarar bakin haure zuwa nahiyar su dubu 65, adadin da ya rubanya sau biyu a cikin shekaru 3 da matsalar kwararar bakin hauren ta ta’azara a nahiyar.