-
Amurka Ta Dage Haraji Kan Karafa Ga Abokan Huldarta
Mar 23, 2018 05:52Shugaba Donald Trump na Amurka ya bada umurnin dage haraji kan karafa da dalma ga kasashen da ya kira abokan huldar kasarsa masu mahimmanci ciki har da tarayya turai.
-
Sharhi : Taron Kasa Da kasa A Nijar, Kan Dakile Kwararar Bakin Haure Zuwa Turai
Mar 17, 2018 05:55A jiya juma’a ne ministocin cikin gida da na harkokin waje daga kasashen Senegal, Mali, Mauritania, Chadi, Burkina Faso, Ivory Coast, Guinea, Libya, Jamus, Faransa da kuma Italiya, su ka gudanar da taro a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar inda suka tattauna kan yadda za a yaki matsalar kwararar bakin haure daga Afirka zuwa Turai.
-
An Ceto Bakin Haure 335 A Gabar Ruwan Libiya
Mar 11, 2018 05:52Jami'an tsaron gabar ruwan Libiya, sun yi nasara ceto bakin haure 335 a gabar ruwan yammacin kasar, a lokacin da suke kokarin tsallakawa Turai ba bisa ka'ida ba.
-
Kalubalen Dake Gaban Ministan Harkokin Wajen Faransa A Ziyararsa A Iran
Mar 05, 2018 05:57A wani lokaci nan gaba ne ake sa ran ministan harkokin wajen Faransa zai gana da manyan jami'an gwamnatin Jamhuriya Musulinci ta Iran, a ziyararsa a kasar.
-
Iran Ta Gindaya Sharadi Kafin Tattaunawa Kan Shirinta Na Makamai Masu Linzami
Mar 03, 2018 15:53Iran ta ce sharadin bude tattaunawa kan shirinta na makamai masu linzami, zai soma ne idan Amurka da Turai suka lalata makamman nukiliya da da masu cin dogon zango na Amurka da na Turai.
-
G5 Sahel Ta Samu Cike Gibin Kudaden Da Take Bukata A Brussels
Feb 23, 2018 17:42Kungiyar kasashen nan biyar na yankin Sahel, ta samu kudaden da take bukata a wani taro neman tallafi na kungiyar da ya gudana yau Juma'a a birnin Brussels na kasar Belgium.
-
Sama Da Bakin Hure Dubu 8 Ne Suka Shiga Turai
Feb 14, 2018 12:04Hukumar dake kula da 'yan gudun hijra ta kasa da kasa ta sanar da cewa daga farkon wannan shekara ta 2018 zuwa yanzu, bakin haure dubu takwas da 154 ne suka shiga cikin kasashen Turai
-
An Fara Taron Yan Majalisar Dokokin Kasar Iran Da Tokwarorinsu Na Tarayyar Turai A Tehran
Feb 14, 2018 06:16An fara taro tsakanin yan majalisar dokokin kasar Iran da tokwarorinsu na tarayyar Turai a jiya talata a nan Tehran.
-
Libiya : Bakin Haure 10 Suka Suka Mutu A Teku
Feb 03, 2018 06:26Rahotanni daga Libiya na cewa bakin haure a kalla goma ne suka gamu da ajalinsu a yayin da kwale-kwalen dake dauke dasu ya nutse a teku akan hanyarsu ta zuwa Turai.
-
Martanin Duniya Kan Matakin Trump Na Ayyana Qudus Babban Birnin Isra'ila
Dec 07, 2017 06:03Matakin shugaban Amurka Donald Trump na ayyana Qudus a hukumance babban birnin yahudawan mamaya na Isra'ila na ci gaba da shan suka daga kasashen duniya, in banda mahukuntan yahudawan da suka bayyana matakin a mastayin wani babban abun tarihi.