-
Sudan: Albashir Ya Yi Wa Wasu Manyan Jami'an Soji Ritaya
Mar 10, 2019 15:45Shugaban kasar Sudan Umar Hassan Albashir ya yi wa wasu daga cikin manyan jami'an sojin kasar ritaya.
-
Majalaisar Dokokin Kasar Sudan Zata Fara Aikin Tsawaita Shugabancin Albashir
Feb 15, 2019 19:18A yau ne majalisar dokokin kasar Sudan zata fara tattauna batun yiyuwan shugaban kasa mai ci Umara Hassan Albashir ya shiga takarar shugaban kasa a zaben shekara ta 2020 mai zuwa
-
Zanga-zanga Ba Za Ta Kifar Da Ni Ba_El Bashir
Jan 14, 2019 19:26A yayin da yake gabatar da jawabi ga taron magoya bayansa a yankin Darfur, shugaban na kasar Sudan ya ce; Hanya daya ta hawa kan kujerar mulki ita ce akwatunan zabe
-
Sojojin Kasar Sudan Sun Bayyana Goyon Bayansu Ga Shugaba Umar Hassan al-Bashir
Dec 24, 2018 19:03A wani bayani da sojojin kasar ta Sudan su ka fitar sun bayyana cikakken goyon bayansu ga gwamnatin shugaba Umar Hassan al-Bashir domin kare cigaban kasa
-
Shugaban Sudan Ya Bayyana Bacin Ransa Kan Mummuanan Halin Da Tattalin Arzikin Kasarsa Take Ciki
Jun 01, 2018 11:44Shugaban kasar Sudan Umar Hassan El-Bashir ya bayyana matukar bacin ransa kan mummanan halin tattalin arzikin da kasarsa take ciki duk tare da cewa an dauke mata wasu takunkuman tattalin arzikin da aka dora mata.
-
Sudan Ta Sanar Da Rufe Wasu Ofisoshin Jakadancinta 13 A Kasashen Duniya
May 03, 2018 17:24Shugaban kasar Sudan, Omar Hasan al-Bashir ya ba da umurnin rufe wasu ofisoshin jakadancin kasar su 13 a wasu kasashe daban-daban na duniya a wani mataki na tsuke bakin aljihu da gwamnatin ta shigo da shi sakamakon matsalar tattalin arziki da kasar take fuskanta.
-
Shugaba Sudan Al-Bashir Ya Kori Ministan Harkokin Wajen Kasar
Apr 21, 2018 05:44Shugaban kasar Sudan Omar Hasan al-Bashir ya kori ministan harkokin wajen kasar Ibrahim Ghandour, a wani abin da ake gani ya samo asali ne saboda korafin da yayi kan rashin biyan jami'an diplomasiyyar kasar da suke waje albashi na watanni.
-
Babbar Jam'iyyar Adawa A Sudan Ta Bukaci Murabus Din Shugaban Kasar
Mar 24, 2018 06:31Jam'iyyar Ummah da take matsayar babbar jam'iyyar adawa a Sudan ta bukaci shugaban kasar Umar Hasan Albashir kan ya dauki matakin yin murabus daga kan karagar shugabancin kasar.
-
Shugaban Kasar Sudan Ya Yi Da'awar Rashin Tsayawa Takara A Zaben Kasar Mai Zuwa
Feb 05, 2018 06:36Shugaban kasar Sudan ya yi da'awar cewa: Ba zai tsaya takara a zaben shugabancin kasar ba a shekara ta 2020.
-
Kasashen Afrika Sun Kuduri Anniyar Dawo Da Zaman Lafiya A Nahiyar
Jan 28, 2018 12:09Shuwagabannin Afrika wadanda a halin yanzu suke gudanar da taronsu na 30 a birnin Adisababa na kasar Ethiopia sun kuduri anniyar tabbatar da zaman lafiyar a nahiyar, da kuma shiga a dama da su wajen tabbatar da zaman lafiya a duniya.