Pars Today
Gwamnatin kasar Venezuela wani jirgin yaki ya buda wuta a kan ginin Kotun kolin kasar
Shugaba Nicolas Maduro na Venezuela, ya kori wasu mayan jami'an sojin kasar su guda hudu ciki har na jami'an 'yan sanda da ake zargi da bada umurnin yin amfani dakarfi kan masu zanga-zanga kyammar gwamnati.
Gwamnatin kasar Venezuela ta bada sanarwan cewa za'a gudanar da zaben majalisar dokokin kasar a ranar 30 ga watan yuli da muke ciki.
Shugaban na kasar Venezuela ya soki Amurka da shugabanta ne saboda makarkashiyar da ta ke kitsawa kasarsa.
Shugaban Kasar Venezuela ya sanar da cewa a cikin wannan shekara ta 2018 ne za a yi sabon zaben shugaban kasa.
Shugaban kasar Venezuela Nikola Madoros ya rattaba hannu a kan umurnin gudanar da zabe da kuma samar da sabuwar majalisa wacce take da ikon sauya kundin tsarin mulkin kasar.
Shugaban darikar katolika ta mabiya addinin kirista ta duniya ya bukaci warware rikicin siyasar kasar Venezuala ta hanyar lumana.
Kasar Venezuela ta yi barazanar ficewa daga cikin kungiyar kasashen da ke yankin Amurka saboda yadda kasashen ke matsin lamba ga shugaban Nicolas Maduro kan rikicin siyasar kasar.
Ministan harkokin wajen kasar Venezuela Delcy Rodriguez ya zargi wasu kafafen yada labarai a kasar da kuma na kasashen waje wajen tallafawa yan adawar kasar da kuma rashin fadar hakikanin abinda ke faruwa a kasar a cikin yan kwanakin da suka gabata.
Yan adawar Venezuala sun fara gudanar da wani gagarumin gangami na sai baba ta gani a sassa daban daban na kasar domin ganin sun tursasa wa gwamnatin kasar ta amsa bukatarsu ta gudanar da zabe kafin wa'adinsa.