-
Sama Da Bakin Hure Dubu 8 Ne Suka Shiga Turai
Feb 14, 2018 12:04Hukumar dake kula da 'yan gudun hijra ta kasa da kasa ta sanar da cewa daga farkon wannan shekara ta 2018 zuwa yanzu, bakin haure dubu takwas da 154 ne suka shiga cikin kasashen Turai
-
Jamhuriyar Niger Ta Bayyana Rashin Amincewarta Da Shirin Tura Sojojin Italiya Cikin Kasarta
Jan 27, 2018 05:45Mahukunta a Jamhuriyar Niger sun bayyana rashin amincewarsu da shirin gwamnatin Italiya na tura sojojinta zuwa cikin kasarsu.
-
Fafaroma Francis ya ja hankali kan ‘yan gudun hijira
Dec 25, 2017 12:22Shugaban cocin katolika, Fafaroma Francis ya bukaci mabiyansa da kar su manta da halin da 'Yan gudun hijira ke ciki wadanda tashin hankali ya tilastawa barin kasashen su a lokacin bukukuwan Kirsimeti.
-
'Yan Hijira 250 Sun Tsira Daga Mutuwa A Gabar Ruwan Kasar Libya
Dec 16, 2017 19:10Jami'an gwamnatin Libya sun sanar da tseratar da yan gudun hijira 250 da suke cikin kananan kwale-kwale.
-
Aljeriya Ta Soki Cinikayyar Bakin Haure 'Yan Kasashen Afirka
Nov 29, 2017 06:22Shugaban cibiyar kare hakin bil-adama na kasar Aljeriya ya soki cinikayyar bakin haure a kasar Libiya.
-
AU Ta Zargi Kasashen Turai Da Hannu Cikin Matsalar 'Yan Gudun Hijira Na Afirka
Nov 24, 2017 05:15Shugaban kungiyar Tarayyar Afirka kuma shugaban kasar Guinea Conakry, Alpha Konde, ya bayyana cewar kasashen Turai suna da hannu cikin wani bangare na matsalolin da 'yan gudun hijira daga Afirka suke fuskanta a kasar Libiya.
-
Bakin Haure Fiye Da 70 Ne Suka Halaka A Gabar Tekun Libiya
Nov 08, 2017 06:13Bakin haure fiye da 70 ne suka halaka a cikin tekun Mediterranean kusa da gabar tekun Libiya a kokarinsu na neman tsallakawa zuwa kasashen yammacin Turai.
-
Fiye Da 'Yan Hijira 700 Ne Suka Tsira Daga Halaka A Tekun Midtireniya
Nov 04, 2017 12:03Kamfanin dillancin labarun Reuters ya ambato cewa; Masu Tsaron Ruwan Italiya Sun tseratar da mutanen ne a jiya jumaa.
-
Kungiyar Kare Hakkin Bil-Adama Ta Amnesty International Ta Yi Suka Kan Kasar Aljeriya
Nov 02, 2017 06:18Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Amnesty International ta yi kakkausar suka kan gwamnatin Aljeriya dangane da yadda take gudanar da mummunar mu'amala ga bakin haure musamman fitar da su daga cikin kasarta ta hanyar musgunawa.
-
An Sami Raguwar Masu Son Yin Hijira Daga Nahiyar Afirka Zuwa Turai
Oct 14, 2017 11:47Hukumar hijira ta kasa da kasa ta sanar da raguwar masu son zuwa ci-rani zuwa nahiyar turai.