-
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutanen Kudu maso yammacin Najeriya 15
Jun 19, 2016 14:41Najeriya: An Kashe mutane 15 A Jahar Ogun
-
'Yan Adawa A DR Congo Sun Bukaci Sakin Fursunonin Siyasa Kafin Shiga Tattaunawa Da Gwamnati
Jun 19, 2016 00:55Babban kawancen jam'iyyun adawa mafi girma a Jamhuriyar Dimukradiyyar Congo ya bukaci sakin dukkanin fursunonin siyasa da ake tsare da su a gidan kaso, kafin shiga duk wata tattaunawa tare da bangaren gwamnati.
-
Benin Ta Rufe Ofisoshin Jakadanci 9
Jun 17, 2016 01:59Kasar Benin TA Rufe Ofisoshin Jakadancinta 9 a Kasashe daban-daban na duniya
-
Nijar: An kai hari akan sansannin 'yan gudun hijira:
Jun 17, 2016 01:22Muhammad Bazoum: An kai yan gudun hijira hari:
-
An Kashe Masu Dauke Da Makamai A gabacin Kasar Congo
Jun 15, 2016 14:39Sojojin Demokradiyyar Congo Sun Kashe Masu Dauke Da Makamai A Gabacin Kasar.
-
Damuwar MDD Kan Halin Da 'Yan Gudun Hijira Boko Haram Ke Ciki
Jun 14, 2016 01:28MDD ta nuna cewa halin da 'yan gudun hijira na Boko haram ke ciki abun damuwa ne matuka, duba da yadda 'yan gudun hijira ke bukatar taimakon gaggawa.
-
Kasashen Eritrea da Ethiopia Na Zargin Juna Da Tayar Da Fitina Kan Iyaka A Tsakaninsu
Jun 14, 2016 01:09Kasashen Eritrea da Ethiopia sun zargi junansu da tayar da fitinar da ta haifar da rikici da musayen wutar da ya faru tsakanin sojojin kasar a kan iyakokinsu lamarin da ke nuni da ci gaba da kai ruwa ranar da ke tsakanin kasashen biyu da a bayar ya haifar da yaki na shekaru biyu a tsakaninsu.
-
An Kawo Karshen Ebola A Laberia
Jun 09, 2016 06:48Ma'aikatar lafiya a Laberia ta sanar da kawo karshen yaduwar annobar Ebola a kasar.
-
An Kame Wasu 'Yan Kasashen Waje Na Masu hakar Zinariya A Mauritaniya
Jun 05, 2016 06:45Majiyoyin tsaro a Mauritaniya sun sanar da kame wasu mutane 'yan kasashen waje da suke gudanar da ayyukan hakar zinariya akasar ba bisa ka'ida ba.
-
Kwalara ta ci rayukan mutane da dama a kasar Congo.
Jun 05, 2016 03:05A wasu sassa na arewacin kasar Congo mutane da dama sun rasa rayukansu sanadin bullar kwalara.