-
Ruwanda : Zabtarewar Kasa Ta Kashe Mutane 49
May 09, 2016 11:19Hukumomi a kasar Ruwanda sun ce akalla mutane 49 ne suka rasa rayukan su sakamakon zabtarewa kasa da aka fuskanta biyo bayan tafka ruwan sama kamar da bakin kwarya.
-
Yan Tawayen Uganda Da Suke Cikin Kasar DR Congo Sun Kashe Mutane Hudu
May 09, 2016 02:23Yan tawayen Uganda da suke da sansanoni a yankunan gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun kai farmaki kan al'ummar kauyen Biane da ke garin Itura a gabashin kasar, inda suka kashe fararen hula akalla hudu.
-
Zanga-zangar mutanen kasar Murtaniya Akan Shirin Shugaban Kasa Na Rusa Majalisar Dattijai.
May 08, 2016 03:07Dubban mutane Sun yi Zanga-zanga a birnin Nuwakshot domin kin amincewa da shawrar rushe majalisar dattijai da shugaban kasaya gabatar.
-
Zanga-zangar mutanen kasar Murtaniya Akan Shirin SHugaban Kasa Na Rusa Majalisar Dattijai.
May 08, 2016 03:06Dubban mutane Sun yi Zanga-zanga a birnin Nuwakshot domin kin amincewa da shawrar rushe majalisar dattijai da shugaban kasaya gabatar.
-
'Yan gudun hijrar Ivory Coast sun fara komawa gida daga kasar Laberia
May 07, 2016 06:17Dariruwan 'Yan gudun hijrar Iviry Coast suka fara komawa gida daga kasar Laberia
-
CRA : Abdul. Karim Mekassoua Na Unguwar Musulmi Ya Zama Kakakin Majalisa
May 07, 2016 01:21Yan majalisar dokoki a jamhuriya Afirka ta tsakiya sun zami tsohin ministan kasar na unguwar musulmi ta PK5 a matsayin kakakin majalisar dokokin kasar.
-
Tsananta kai hare-hare kan 'yan tawayen Uganda A gabashin D/Congo
May 06, 2016 06:34Mataimakin Kwamandan Dakarun sulhu na MDD a Kasar D/Congo ya sanar da tsananta kai farmaki kan 'yan tawayen Uganda a gabashin kasar
-
Shugaban Murtaniyya Ya Bukaci A Rusa Majalisar Dattawan Kasar
May 05, 2016 01:00Shugaban kasar Mauritaniya Mohamed Ould Abdel Aziz yayi kiran da a rusa majalisar dattawan kasar yana mai cewa majalisar ba ta da wani amfani ko kuma in ma tana da shi to dan kadan ne.
-
Taro A Kenya kan kawo karshen cinikin hauren giwa
May 03, 2016 10:08A kasahen Chadi da Nijar zamu duba batun tsawaita dokar ta baci a wasu sasan kasashen, akwai ma wasu tarin labaren da suka fi daukan hankali cikin wannan mako a Nahiyar ta Afirka.
-
Boko Haram Na Amfani Da Matasa
May 03, 2016 09:46Hedikwatar tsaron Najeriya ta fitar da wata sanarwa da ke ankarar da jama’a kan yadda ‘yan ta’addar boko haram ke jan hankalin matasa ta hanyar basu lamani, musamman a shiyyar Arewa maso Gabashin kasar.