-
Yan Adawa Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Lumana A Jamhuriyar DR COngo
Apr 25, 2016 13:41Yan adawa a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun gudanar da zanga-zangar lumana domin jaddada rashin amincewarsu da duk wani shirin tazarcen shugaba Joseph Kabila a kan karagar shugabancin kasar.
-
Rantsar Da Muhammad Isufu A Sabon Wa'adin Mulki Na Biyu
Apr 25, 2016 08:22Jama’a masu saurare Asslamu barkanku da warhaka barkanmu da sake saduwa da kua cikin wannan shiri na Afirka a mako, shirin da kan yi dubi akn wasu daga cikin muhimman lamurra da suka wakana a cikin mako a nahiyar Afirka, a yau za mu duba batun rantsar da shugaban Jamhuriyar Nijar, daga na kuma mu leka Nijariya da ma wasu kasashen gwargwadon yadda lokaci ya ba mu hali, da fatan za a kasance tare da mu.
-
RDC : 'Yan Adawa Na Kara Matsin Lamba Ga Gwamnati
Apr 25, 2016 00:32'Yan hammayya a jamhuriya demukuradiyyar Congo na ci gaba da kara matsin lamba ga masu mulki akan mutunta kudin tsarin mulkin kasar.
-
Nadin Sabon Firaministan Kasar D/Congo
Apr 23, 2016 23:30Shugaban Kasar D/Congo ya nada sabon Firaminista
-
Kotu A Dimokaradiyyar Congo Ta Zartar Da Hukuncin Dauri Kan 'Yan Adawar Kasar
Apr 22, 2016 23:39Wata kotu a yankin kudu maso gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta zartar da hukuncin dauri a gidan kurkuku kan wasu 'yan adawar kasar da suke adawar da shirin shugaban kasar na yin tazarce a kan karagar mulki.
-
Magoya bayan Shugaban Tchadi sun bukaci magoya bayan su da su kiyaye dokoki
Apr 22, 2016 09:52Shugaban Kasar Tchadi ya bukaci magoya bayan sa da su mutunta dokokin kasar wajen tabbatar da konciyar hankali.
-
Kungiyoyin Fararen Hula A Madagaskar Sun Koka Kan Matsalar Talauci A Kasar
Apr 21, 2016 13:52Kungiyoyin fararen hula a Madagaskar sun jaddada kokensu kan yadda masifar talauci take ci gaba da addabar al'ummar kasar sakamakon durkushewar harkar tattalin arzikin kasar ta Madagaskar.
-
Guinea : Babu Wani Sauran Mai Jinyar Ebola
Apr 20, 2016 23:39Hukumomi a kasar Guinea sun sanar cewa babu sauran wani mai jinyar cutar Ebola a kasar, bayan da aka sallami mutun na karshe dake jinyar cutar.
-
Kungiyar AU Ta Yi Tofin Allah Tsine Kan Harin Ta'addancin Da Aka Kai Kasar Habasha
Apr 18, 2016 23:55Shugabar kungiyar tarayyar Afrika ta yi tofin Allah tsine kan harin wuce gona da iri da wasu gungun mahara daga kasar Sudan ta Kudu suka kai kasar Habasha inda suka kashe adadin mutane masu yawa tare da yin awungaba da kananan yara da mata.
-
Angola Ta Wuce Najeriya Wajen Samar Da Man Fetur
Apr 16, 2016 05:52Wasu bayanai daga kungiyar kasashen masu arzikin man fetur, na cewa Najeriya ta bada matsayin da take dashi na kasa ta farko mai samar da man fetur a nahiyar Afirka.