-
Za'a Je Zagaye Na Biyu A Zaben Madagaska
Nov 18, 2018 06:41A Madagaska, za'a fafata a zagaye na biyu na zaben shugaban kasar tsakanin dan takara Andry Rajoelina da kuma Marc Ravalomanana.
-
Gabon : An Amince Mataimakin Shugaban Kasa Ya Jagoranci Taron Majalisar Ministoci
Nov 15, 2018 02:22Kotun tsarin mulki a Gabon ta amince mataimakin shugaban kasar ya kira tare da jagorantar taron majalisar ministocin kasar a yayin da aka shiga mako na uku na jinyar da shugaban kasar ke yi a wani asibitin Riyad.
-
'Yan Takara A Madagaska Sun Yi Watsi Da Sakamakon Zabe
Nov 15, 2018 02:21'Yan takara uku a zaben shugaban kasa na Madagaska sun nuna shakku dangane da sakamakon wucin gadi da hukumar zaben kasar mai zaman kanta (CENI) ta fitar.
-
Najeriya : Kotu Ta Bada Umurnin Karbe Kudaden Bada Belin Nnamdi Kanu
Nov 15, 2018 02:20Rahotanni daga Najeriya na cewa wata babbar kotun tarayya, ta bayar da umarnin da a karbe kudaden ajiya na bayar da belin jagoran 'yan aware na Biafra, Nnamdi Kanu.
-
Cece-kuce Kan Rashin Lafiyar Shugaba Ali Bongo A Gabon
Nov 14, 2018 02:17A Gabon, rashin jin duniyar shugaban kasar Ali Bongo Ondimba, yau kusa da mako uku ya tayar da zazzafar muhawara tsakanin 'yan kasar.
-
An Dage Zaben 'Yan Majalisar Dokoki A Chadi
Nov 13, 2018 02:49A Chadi, an dage zaben 'yan majalisar dokokin kasar da ya kamata a gudanar dashi a cikin wannan wata na Nuwamba da muke ciki.
-
Boko Haram : Shekau Ya Bayyana A Wani Sabon Bidiyo
Nov 11, 2018 02:08Kungiyar Boko haram, ta fitar da wani sabon faifan bidiyo wanda ke nuna shugaban ta Abubakar Shekau, na daukan alhakin kai wasu jerin hare hare a baya bayan a arewa maso gabashin Najeriya.
-
Somaliya : Mutane 41 Suka Mutu A Harin Mogadisho
Nov 11, 2018 02:07A Somaliya, adadin mutanen da suka rasa rayukansu a harin da kungiyar Al'shabab ta dauki alhakin kai wa a Mogadisho babban birnin kasar ya 41, a cewar 'yan sanda kasar.
-
Ebola : WHO Ta Yi Kira A Girke Sojoji A Jamhuriyar D. Congo
Nov 09, 2018 06:52Hukumar lafiya ta Duniya WHO, ta yi kira da a girke sojoji a Jamhuriyar Demokradiyyar Congo don karfafa sha'anin tsaro a yayin da kasar ke fama da barazanar cutar Ebola.
-
MDD Na Son A Dage Zaben Libiya Har Zuwa 2019
Nov 09, 2018 06:38Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci da a dage zabe a kasar Libiya har zuwa shekara 2019 mai zuwa.