-
Madagaska : Rajoelina Ke kan Gaba A Zaben Shugaban Kasa
Nov 08, 2018 11:57Hukumar zabe mai zaman kanta a Madagaska ta fitar da sakamakon wucin gadi na zaben shugaban kasar, wanda ya nuna cewa dan takara Andry Rajoelina ne ke kan gaba a zaben da kashi 45,07% na yawan kuri'un da aka kada.
-
Mali : Barazanar Mayakan Jihadi Ta Hana Yara 2,000 Zuwa Makaranta
Nov 06, 2018 14:48Wakilan jama'a a arewa maso gabashin ksar Mali sun ce kimanin dalibai 2,000 ne barazanar mayakan dake ikirari da sunan jihadi ta hana zuwa makaranta yau sama da mako guda.
-
Kamaru : An Rantsar Da Paul Biya A Wa'adin Mulki Karo na 7
Nov 06, 2018 13:50Shugaba Paul Biya na kasar Kamaru ya yi rantsuwar kama aiki a wani wa'adin mulki karo na bakwai.
-
Najeriya : Kungiyar ASUU Ta Tsunduma Yajin Aiki
Nov 05, 2018 07:44Kungiyar malaman jami'a ta Najeriya, cewa da ASUU ta shiga wani yajin aikin sai baba-ta-gani daga yau Litini.
-
Nijar : Za'a Gina Tashar Samar Da Wutar Lantarki Mai Aiki Da Hasken Rana A Yamai
Nov 05, 2018 07:44A wani mataki na shayo kan matsalar wutar lantarki a Yamai, babban birnin kasar, gwamnatin Nijar, ta cimma wata yarjejeniya da abokan huldarta domin gina wata tashar samar da wutar lantarki ta hasken rana.
-
Tattalin Arzikin Nijar Zai Habaka A Shekara 2019
Nov 03, 2018 02:58Wani rahoto da asusun bayar da lamani ta duniya (IMF) ta fitar ya nuna cewa tattalin arzikin kasar Nijar zai karu da kashi 1,3% a shekara 2019 mai zuwa.
-
Sudan Ta Kudu : Riek Mashar Ya Isa Birnin Juba
Oct 31, 2018 08:33Jagoran 'yan tawaye a Sudan ta Kudu, Riek Mashar, ya isa Juba babban birnin kasar, inda zai halarci bikin yarjejeniyar zaman lafiya da aka cimma da gwamnati a watannin baya.
-
Dole A Daina Kashe-Kashe A Najeriya_Buhari A Kaduna
Oct 30, 2018 15:30Shugaba Mahammadu Buhari na Najeriya ya ce dole kashe-kashe na rashin hankali da ake a kasarsa musamman a jihar Kaduna a dainasu.
-
Dole A Daina Kashe-Kashe A Najeriya_Buhari A Kaduna
Oct 30, 2018 12:51Shugaba Mahammadu Buhari na Najeriya ya ce dole kashe-kashe na rashin hankali da ake a kasarsa musamman a jihar Kaduna a dainasu.
-
Mo Ibrahim Ya Damu Game Da Rikici A Afirka
Oct 30, 2018 12:02Shahararen atajirin nan na Sudan, Mo Ibrahim, ya nuna matukar damuwarsa kan dalilan da ke janyo rikice-rikice da kafuwar kungiyoyi masu dauke da makamai a Afrika.