-
Ana Alhinin Rasuwar Mace 'Yar Jarida Ta Farko A Nijar
Oct 30, 2018 11:39Kafofin yada labarai da manyan jami'ai da sauren al'umma a Nijar, na ci gaba da nuna alhini dangane da rasuwar Mariama Keita, mace ta farko data fara aikin jarida a kasar.
-
An Kashe Sojojin Tawagar MDD Biyu A Mali
Oct 27, 2018 13:36Tawagar wanzar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya a Mali (Minusma), ta sanar da mutuwar sojojinta biyu da kuma raunanar wasu biyar a wasu jerin hare hare da aka kai a arewaci da kuma tsakiyar kasar Mali.
-
An Tsige Shugaban Majalisar Dokokin Afrika Ta Tsakiya
Oct 27, 2018 13:18'Yan majalisar dokokin Jamhuriya Afrika ta tsakiya sun kada kuri'ar tsige kakakin majalisar Abdou Karim Meckassoua, bayan gabatar da bukatar tsige shi bisa zargin karkata kudade da kuma fifita wasu.
-
An Sake Bankado Hannun Dakarun Faransa A kisan Kiyashin Rwanda
Oct 26, 2018 08:15An fityar da wani hoton bidiyo dake nuna cewa sojojin Faransa nada labarin kisan kiyashin da ya faru a Ruwanda a shakarar 1994.
-
Najeriya : An kara Sanya Dokar Ta Baci A Kaduna
Oct 26, 2018 07:52Gwamnatin jihar Kaduna a Najeriya ta sanar da sake sanya wata dokar hana zirga-zirga ta sa'o'i 24 a garin Kaduna da kewayensa a yau Juma'a.
-
Nijar : Matsalar Tsaro Na Barazana Ga Sha'anin Noma
Oct 20, 2018 07:38Hukumar kula da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da wani rahoto wanda ke cewa mastalar da ake fama da ita a wasu yankunan dake karkashin dokar ta baci a Nijar, na iya hadassa koma baya wajen samun albarkacin gona.
-
Kotu Ta Daure Jagoran 'Yan Adawa A Benin
Oct 19, 2018 15:32Kotu a Jamhuriyar Benin ta yanke wa jagoran ‘yan adawar kasar kuma hamshakin dan kasuwa Sebastien Ajavon hukuncin daurin shekaru 20 A a gidan yari bayan samunsa da laifin fataucin miyagun kwayoyi duk da cewa ya gudu zuwa kasar Faransa.
-
Gabon : 'Yan Adawa Sun Ce An Tabka Magudi A Zaben 'Yan Majalisa
Oct 18, 2018 11:52Manyan jam'iyyun adawa a Gabon sun yi zargi jam'iyya mai mulki a kasar da tabka magudu a zaben 'yan majalisar dokokin dana wakilan kananan hukumomin kasar da aka kada kuri'arsa a ranar 6 ga watan Oktoban nan.
-
Mali : Kifewar Kwale-kwale Ta Yi Ajalin Mutum 26
Oct 15, 2018 13:06Ma'aikatar sufirin al'umma a Mali, ta sanar da cewa mutum 26 ne suka rasa rayukansu a yayin kifewar wasu kwale-kwale biyu a yankin Arnassey dake karamar hukumar Bourem Inaly a jihar Tombouctou.
-
An Kalubalanci Zaben Kasashen Bahrain Da Kamaru A kwamitin Kare Hakkin Bil Adama
Oct 13, 2018 08:22Kungiyoyon kare hakkin bil adama na kasa da kasa sun kabulanci zaben kasashen Baharain, Kamaru da Philippines a kwamitin kare hakkin bil adama na Majalisar Dinkin Duniya.