Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Nijar Za Ta Aike Da Sojoji  842 A Cikin Tawagar (MINUSMA)

    Nijar Za Ta Aike Da Sojoji 842 A Cikin Tawagar (MINUSMA)

    Jul 17, 2018 01:20

    Jamhuriya Nijar ta ce za ta aike da wata bataliyar sojojinta data kunshi dakaru 842 a cikin tawagar wanzar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya cewa da (MINUSMA) a kasar Mali.

  • Kasar Italiya Ta Karbi 'Yan Gudun Hijra Na Kasashen Afirka

    Kasar Italiya Ta Karbi 'Yan Gudun Hijra Na Kasashen Afirka

    Jul 16, 2018 13:44

    Gwamnatin Italiya ta amince da bai wa daruruwan 'yan gudun hijira da suka fito daga Afirka mafaka bayan da ta sami amincewar kungiyar kasashen Turai ta EU kan rarraba su a tsakanin sauran kasashe mambobinta.

  • Sudan Ta Kudu : An Tsawaita Wa'adin Mulkin Salva Kiir

    Sudan Ta Kudu : An Tsawaita Wa'adin Mulkin Salva Kiir

    Jul 12, 2018 12:17

    Majalisar dokokin Sudan ta Kudu, ta amince da dokar tsawaita wa'adin mulkin hukumomin rikon kwarya na kasar da shekaru ukku, ciki har da na shugaban kasar Salva Kiir.

  • Zimbabwe : 'Yan Adawa Na Zanga zanga Kan Yunkurin Magudi a Zabe

    Zimbabwe : 'Yan Adawa Na Zanga zanga Kan Yunkurin Magudi a Zabe

    Jul 11, 2018 12:39

    A Zimbabwe, dubban magoya bayan jam'aiyyun adawa ne suka ne suka gudanar da wata zanga-zanga yau Laraba a Harare babban birnin Kasar, domin jan kunnen gwamnatin kasar akan duk wani yunkurin tafka magudi a zaben kasar dake tafe.

  • An Tsaida Ranar Zaben Shugaban Kasa A Kamaru

    An Tsaida Ranar Zaben Shugaban Kasa A Kamaru

    Jul 11, 2018 10:54

    A Jamhuriya Kamaru, an tsaida ranar 7 ga watan Oktoba mai zuwa na shekarar nan ta 2018, a matsayin ranar zaben shugaban kasa, kamar yadda aka sanar a gidan talabijin din kasar CRTV.

  • Hukumar CAF Ta Kori Alkallan Kwallo Da Dama Kan Rashawa

    Hukumar CAF Ta Kori Alkallan Kwallo Da Dama Kan Rashawa

    Jul 08, 2018 13:41

    Kotun da'a ta hukumar kwallon kafa ta Afrika cewa da (CAF) ta kori alkalan kwallon kafa da dama na nahiyar wadanda aka zayyano sunayensu cikin badakalar cin hanci da karbar rashawa.

  • Nijar Za Ta Ci Gaba Da Karbar Masu Neman Mafaka

    Nijar Za Ta Ci Gaba Da Karbar Masu Neman Mafaka

    Jul 08, 2018 10:18

    Shugaba Isufu Mahamadu, na Jamhuriya Nijar, ya ce kasarsa zata ci gaba da kasancewa a matsayin kasa ta masu neman mafaka, musamman wadanda MDD, ke kwasowa daga makobciyar kasar Libiya.

  • MDD Ta Yi Gargadi Kan Bullar Matsalar Karancin Abinci A Yankin Kasashen Sahel Na Afrika

    MDD Ta Yi Gargadi Kan Bullar Matsalar Karancin Abinci A Yankin Kasashen Sahel Na Afrika

    Jul 08, 2018 07:41

    Hukumar Samar da Abinci ta Duniya ta "WFP" ta yi gargadi kan yiyuwar bullar matsalar karancin abinci a yankin Sahel na Afrika.

  • An Fara Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa A Mali

    An Fara Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa A Mali

    Jul 07, 2018 13:18

    A Mali, yau Asabar ce aka fara yakin neman zamen shugaban, inda 'yan takara 24 zasu fafata a zaben na ranar 29 ga watan nan na Yuli da muke ciki.

  • Somaliya : Harin Al'Shebab Ya Kashe Mutum 5 A Ma'aikatar Tsaro

    Somaliya : Harin Al'Shebab Ya Kashe Mutum 5 A Ma'aikatar Tsaro

    Jul 07, 2018 11:29

    'Yan sanda a Somaiya sun ce mutum biyar ne suka rasa rayukansu awasu jerin hare hare da kungiyar Al'shebab ta kai a ma'aikatar tsaro kasar dake Mogadisho babban birnin kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS