Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Amurka Na Shirin Gina Wani Sansanin Sojojinta A Nijar

    Amurka Na Shirin Gina Wani Sansanin Sojojinta A Nijar

    Apr 23, 2018 13:04

    Kafafen watsa labaran Amurka sun ba da labarin cewa Amurkan tana shirin gina wani sansanin jiragen saman yakinta marasa matuka a kasar Nijar don amfani da wajen wajen fada da kungiyoyin ta'addanci.

  • Mauritaniya : 'Yan Adawa Zasu Shiga Zabe, Bayan Shekaru 10 Na Kauracewa

    Mauritaniya : 'Yan Adawa Zasu Shiga Zabe, Bayan Shekaru 10 Na Kauracewa

    Apr 23, 2018 06:40

    Gungun jam'iyyun da ake kira masu tsananin adawa a Mauritaniya, sun bayyana aniyarsu ta shiga zabukan kasar dake tafe.

  • Babu Hadin Kai Tsakanin Kasashen Afrika-Shugaban Kasar Guinea

    Babu Hadin Kai Tsakanin Kasashen Afrika-Shugaban Kasar Guinea

    Apr 21, 2018 14:34

    Shugaban kasar Equatorial Guinea ya bayyana damuwarsa da rashin hadin kai dake tsakanin kasashen Afrika

  • MDD : Mutane Miliyan 10 Ke Bukatar Tallafin Abinci Saboda Fari A Yankin Sahel

    MDD : Mutane Miliyan 10 Ke Bukatar Tallafin Abinci Saboda Fari A Yankin Sahel

    Apr 21, 2018 06:35

    MDD ta ce karancin ruwan sama a bara ya haifar da fari da ya shafi galibin yankin Sahel, al'amarin da ya jefa mutane sama da miliyan 10 cikin tsananin bukatar abinci a bana.

  • Najeriya : An Cafke Sanatan Da Ya Tura 'Yan Daba Sace Sandar Majalisa

    Najeriya : An Cafke Sanatan Da Ya Tura 'Yan Daba Sace Sandar Majalisa

    Apr 18, 2018 12:53

    Rahotanni daga Najeriya na cewa, 'yan sanda kasar sun cafke sanata Ovie Omo-Agege, wanda ake zarginsa da tura 'yan daba don sace sandar majalisar dattawa.

  • An Sake Cafke Masu Zanga zanga A Nijar

    An Sake Cafke Masu Zanga zanga A Nijar

    Apr 16, 2018 01:52

    Rahotanni daga jamhuriya Nijar na cewa an cafke mutane da dama ciki har da wasu mambobin kungiyoyin fara hula biyu, biyo bayan haramtacciyar zanga zangar da aka gudanar a Yamai babban birnin kasar a jiya Lahadi.

  • AU Ta Kira Manyan Kasashen Duniya Su Girmama Hurimin Siriya

    AU Ta Kira Manyan Kasashen Duniya Su Girmama Hurimin Siriya

    Apr 16, 2018 01:50

    Tarayyar Afrika AU, ta yi kira ga manyan kasashen duniya su hada hannu wajen warware yakin basasar kasar Siriya tare da girmama hurimin kasar.

  • Gambiya : Jam'iyya Mai Mulki Ta Lashe Zaben Kananan Hukumomi

    Gambiya : Jam'iyya Mai Mulki Ta Lashe Zaben Kananan Hukumomi

    Apr 14, 2018 01:58

    Jam'iyya mai mulki a kasar Gambiya ta lashe da gagarimin rinjaye zaben wakilan kananan hukumomi da aka gudanar.

  • An Cika Shekaru Hudu Da Sake 'Yan Matan Chibok

    An Cika Shekaru Hudu Da Sake 'Yan Matan Chibok

    Apr 14, 2018 01:55

    Yau 14 ga watan Afrilu, aka cika shekaru hudu cif da sake 'yan matan makarantar sakandare na garin Chibok a arewa maso gabashin Najeriya.

  • Sabon Shugaban Saliyo Ya Sanar Da Ministoci, 'Yan Adawa Sun Shigar Da Kara

    Sabon Shugaban Saliyo Ya Sanar Da Ministoci, 'Yan Adawa Sun Shigar Da Kara

    Apr 13, 2018 01:21

    Sabon shugaban kasar Saliyo Julius Maada Bio ya sanar da sunayen 'yan majalisar ministocin gwamnatinsa da za a rantsar da ita a ranar 12 ga watan Mayu mai zuwa, a daidai lokacin da dan takarar da ya sha kaye a zaben shugaban kasar ya shigar da kara kotun koli na kasar yana kalubalantar sakamakon zaben da aka gudanar a ranar 31 ga watan Maris din da ya gabata.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS