-
MDD Za Ta Hukunta Masu Kawo Cikas A Shirin Shinfida Zaman Lafiya A Mali
Apr 12, 2018 11:00Majalisar Dinkin Duniya ta ce za ta soma shirin gano wadanda ke kawo tarnaki a shirin wanzar da zaman lafiya a kasar Mali, domin kakaba masu takunkumi.
-
An Fara Atisayen Sojin Amurka Dana Kasashen Yamma A Afrika
Apr 10, 2018 02:12An fara atisayen sojin hadin gwiwa na dakarun kasashe ashirin daga nahiyar Afirka, da na yammacin duniya a karkashin jagorancin Amurka da ake kira ''Flintlock.
-
Taron Gaggawa Na Kwamitin CEMAC
Apr 08, 2018 01:33A jiya Asabar ne kwamitin kula da manufofin kudi da bankuna na kasashen da ke tsakiyar Afrika (CEMAC) a takaice ya kammala wani taronsa na gaggawa a birnin N'djamena na kasar Chadi.
-
Sabon Shugaban Saliyo Ya Bukaci Hadin Kan 'Yan Adawan Kasar
Apr 06, 2018 05:10Sabon shugaban kasar Saliyo, Julius Maada Bio, ya kirayi abokin hamayyarsa a zaben shugaban kasar da ya sha kaye wato Samura Kamara da yayi watsi da batun kalubalantar sakamakon zaben da yace zai yi, ya zo a tafi da shi don ci gaban kasar, yana mai ishara da yiyuwar ba shi wani mukami a sabuwar gwamnatin.
-
Jagoran 'Yan Adawan Saliyo Ya Lashe Zaben Shugaban Kasar Zagaye Na Biyu
Apr 05, 2018 06:12Hukumar zaben kasar Saliyo ta sanar da dan takarar jam'iyyar adawa ta kasar Julius Maada Bio a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban shugaban kasar zagaye na biyu da aka gudanar, duk kuwa da abokin hamayyarsa ya ce zai kalubalanci sakamakon zaben.
-
Kamaru : An Ceto 'Yan Kasashen Waje 12 Da Ake Garkuwa Da Su
Apr 04, 2018 06:49Hukumomin Kamaru sun ce sojojin kasar sunyi nasara ceto wasu 'yan kasashen waje 12 da akayi garkuwa dasu a yankin masu magana da turancin Ingilishi.
-
Guinea: Jam'iyyar Adawa Ta Dakatar Da Zanga zanga
Apr 03, 2018 05:43Shugaba Alpha Conde da jagoran 'yan adawa na kasar Cellu Dalein Diallo sun yi wata ganawa ta kud da kud inda suka tattauna kan rikicin siyasa na kasar.
-
Takkadamar Diflomatsiyya Tsakanain Cuba Da Zambiya
Apr 02, 2018 06:27Gwamnatin Zambiya ta ce bata ji dadin yadda jakadan kasar Cuba a kasar ya halarci bikin kafa samuwar jam'iyyar adawar kasar ba, tare da kira ga mahukuntan kasar ta Cuba dasu kira jakadan nasu.
-
'Yan Adawa Sun Zargi Jami'an Tsaro Da Hana Mutane Fitowa Zaben Saliyo
Apr 01, 2018 00:37A daidai lokacin da al'ummar Saliyo suke jiran sakamakon zaben shugaban kasar zagaye na biyu da aka gudanar a jiya asabar, dan takarar jam'iyyar adawa ta kasar ta Sierra Leone Peoples Party (SLPP), Julius Maada Bio ya dora alhakin rashin fitowar al'umma da aka fuskanta a kan yadda jami'an tsaro suka mamaye wajajen kada kuri'ar.
-
Nijar : An Kori Wasu Kansilolin Zinder
Mar 31, 2018 06:08Gwamnatin Nijar ta sanar da kokar wasu shugabannin kananan hukumomi uku da suka hada da na Guidimuni da Mirriah da kuma Dantchiao, duka a jihar Zinder saboda tafka manyan kura kurai.