Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Tawagar MDD Ta Fice Daga Laberiya

    Tawagar MDD Ta Fice Daga Laberiya

    Mar 31, 2018 06:06

    Bayan shafe shekaru 14, na aikin wanzar da zaman lafiya, tawagar MDD ta (Minul) ta fice daga kasar Laberiya a jiya Juma'a.

  • Saliyo : Ana Zaben Shugaban Kasa A Zagaye Na Biyu

    Saliyo : Ana Zaben Shugaban Kasa A Zagaye Na Biyu

    Mar 31, 2018 06:06

    A kasar Saliyo kimanin mutane milyan uku da dubu dari ne da suka cancanci kada kuri'a ke kada kuri'a a zaben shugaban kasar a zagaye na biyu.

  • An Gama Shirin Gudanar Da Zagaye Na Biyu Na Zaben Shugaban Kasar Saliyo

    An Gama Shirin Gudanar Da Zagaye Na Biyu Na Zaben Shugaban Kasar Saliyo

    Mar 30, 2018 00:33

    Hukumar zaben kasar Saliyo ta sanar da gama dukkanin shirye-shiryen da ya kamata wajen gudanar da zaben shugaban kasar zagaye na biyu a gobe Asabar bayan dan tsaikon da aka samu sakamakon hukuncin da wata kotu ta fitar na dakatar da gudanar da zaben har sai an saurari karar tafka magudi a zagayen farko na zaben da aka shigar a gabanta.

  • 'Yan Majalisar Zambiya Sun Jinkirta Kada Kuri'ar Tsige Shugaban Kasar

    'Yan Majalisar Zambiya Sun Jinkirta Kada Kuri'ar Tsige Shugaban Kasar

    Mar 28, 2018 11:41

    'Yan majalisar kasar Zambiya sun jinkirta tattaunawar da kuma kada kuri'ar da aka shirya za a gudanar a yau din nan Laraba kan daftarin kudurin da aka gabatar na tsige shugaban kasar Edgar Lungu bisa zargin yin karen tsaye ga kundin tsarin mulkin kasar.

  • Saliyo : An Tsaida Ranar Zaben Shugaban Kasa Zagaye Na Biyu

    Saliyo : An Tsaida Ranar Zaben Shugaban Kasa Zagaye Na Biyu

    Mar 27, 2018 01:19

    Hukumar zabe ta kasa a Saliyo, ta tsaida ranar 31 ga watan Maris a matsayin ranar kada kuri'a a zaben shugaban kasar zagaye na biyu.

  • Gargadi Kan Bullar Wata Sabuwar Masifar Kwararan 'Yan Gudun Hijira Zuwa Yammacin Turai

    Gargadi Kan Bullar Wata Sabuwar Masifar Kwararan 'Yan Gudun Hijira Zuwa Yammacin Turai

    Mar 26, 2018 07:59

    Babban jami'in Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi kan bullar sabuwar masifar kwararan 'yan gudun hijira zuwa kasashen yammacin Turai.

  • AU Da G5 Sahel Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Kafa Rundunar Kiyaye Tsaron Shiyya

    AU Da G5 Sahel Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Kafa Rundunar Kiyaye Tsaron Shiyya

    Mar 25, 2018 12:37

    Kungiyar tarayya Afrika da AU Da kungiyar kasashen G5 Sahel sun rattaba hannu kan yarjejeniyar kafa rundunar tsaron hadin gwiwa don tabbatar da tsaron shiyyar kasashen biyar na yankin Sahel.

  • An Shiga Rashin Tabbas Bayan Soke Zabe Zagaye Na Biyu A Saliyo

    An Shiga Rashin Tabbas Bayan Soke Zabe Zagaye Na Biyu A Saliyo

    Mar 25, 2018 11:52

    A Saliyo an shiga cikin rashin tabbas bayan da kotun kolin kasar ta soke zagaye na biyu na zaben shugabancin kasar.

  • Ivory Coast : Kawacen Jam'iyyu Masu Mulki Ya Lashe Zaben 'Yan Majalisar Datijai

    Ivory Coast : Kawacen Jam'iyyu Masu Mulki Ya Lashe Zaben 'Yan Majalisar Datijai

    Mar 25, 2018 11:38

    Gungun jam'iyyu masu mulki na RHDP a Ivory Coast ya lashe zaben 'yan majalisar datijai da gagarimin rinjaye.

  • Kotu Ta Ba Da Umurnin Dakatar Da Gudanar Da Zagaye Na Biyu Na Zabe A Saliyo

    Kotu Ta Ba Da Umurnin Dakatar Da Gudanar Da Zagaye Na Biyu Na Zabe A Saliyo

    Mar 24, 2018 12:27

    Wata kotu a kasar Saliyo ta amince da bukatar da da wani dan jam'iyya mai mulki ta kasar ya gabatar mata na a jinkirta gudanar da zagaye na biyu na zaben shugaban kasar da aka shirya gudanarwa a ranar Talata mai zuwa.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS