-
Kamaru : A Shirye Mu Ke Mu Murkushe 'Yan A Ware_ Sojoji
Dec 03, 2017 02:23Rundinar sojin Kamaru ta ce a shirye ta ke ta aiwatar da umurnin shugaban kasar Paul Biya na murkushe 'yan a ware a yankin masu amfani da turancin Ingilishi, a cewar ministan tsaro kasar, Joseph Beti Assomo.
-
Kaso 40% Na Gurbatattun Magunguna A Duniya, Ana Sarrafa Su Ne A Afirka
Dec 01, 2017 08:34Hukumar lafiya ta duniya ce ta sanar da sakamakon wani bincike wanda ya tabbatar da cewa mutanen Afirka ne ke sarrafa kaso 40% na gurbatattun magungunan na duniya.
-
Bayanin Karshen Taron Koli Na Kungiyar AU Da Turai
Dec 01, 2017 02:20An kammala taron koli na kungiyar tarayya Afrika da Turai karo na biyar a birnin Abidjan na kasar Ivory Coast inda shugabanni nahiyoyin biyu suka kudirin anniyar yaki da kwararar bakin haure ba bisa ka'ida ba, da kuma kalubalen dake cikinsa kamar cinikin bakin haure a Libiya.
-
ECOWAS: Ba Za Mu Dauki Lamarin Cin Mutumcin Al'ummomin Kasashenmu Da Sauki Ba
Nov 30, 2017 12:18Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka (ECOWAS) ta bayyana cewar ba za ta taba daukar cin mutumci da keta hurumin da ake yi wa 'yan kasashenta a Arewacin Afirka musamman a kasar Libiya da sauki, tana mai cewa za ta dau dukkanin matakan da suka dace wajen kare hakkokin al'ummominta.
-
Taron Gaggawa Kan Bautar Da Bakin Haure A Libiya
Nov 29, 2017 14:22Kasashen Faransa, Nijar da Chadi, da MDD da kungiyoyin EU da AU zasu gudanaar da wani taron gaggawa kan batun bautar da bakin haure a Libiya a daura da taron koli na tarayya Turai da AFrika a birnin Abdijan na kasar Ivory Coast.
-
Rikicin Kabilanci Ya Yi Ajalin Mutum 40 A Sudan Ta Kudu
Nov 29, 2017 14:05Rahotanni daga Sudan ta Kudu na cewa a kalla mutane 40 ne suka rasa rayukansu, kana wasu 19 na daban suka raunana a wani rikicin kabilanci a jihar Jonglei dake gabashin kasar.
-
An Bude Taron Koli Na Turai Da Afrika
Nov 29, 2017 13:42An bude taron shugabannin kasashen Turai da na Afrika karo na biyar a birnin Abidjan na kasar Ivory Coast a yau Laraba.
-
Ziyarar Dan Majalisar Dokokin Najeriya A Hukumar IRIB
Nov 28, 2017 02:22Jama'a Assalamu Alaikumu barkanku da warhaka barkanmu da sake saduwa da ku a cikin wanann shiri na Afirka a Mako.
-
A Yau Ne Za A Rantsar Da Shugaba Kenyatta A Matsayin Shugaban Kenya Karo Na Biyu
Nov 28, 2017 01:49A wani lokaci a yau din nan Talata ce ake sa ran za a gudanar da bukukuwan rantsar da shugaba Uhuru Kenyatta a wa'adi na biyu kuma na karshe na shugabancin kasar Kenya a daidai lokacin da 'yan adawa suka sha alwashin gudanar da zanga-zangar rashin amincewa da hakan.
-
Faransa : Macron Zai Ziyarci Wasu Kasashen Afrika
Nov 27, 2017 03:04Shugaba Emmanuel Macron na Faransa zai fara wani ran gadi a wasu kasashen Afrika uku da suka hada da Bukina faso, Ivory Coast da kuma Ghana a wani mataki na karfafa alaka tsakanin Faransa da Afrika.