Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Bauta A Libiya : Ruwanda Za Ta Karbi Bakin Haure 30,000

    Bauta A Libiya : Ruwanda Za Ta Karbi Bakin Haure 30,000

    Nov 23, 2017 14:31

    Kasar Ruwanda ta ce a shirye ta ke ta karbi bakin haure 'yan Afrika har zuwa 30,000 dake cikin halin kunci a kasar Libiya, inda aka bankado labarin cinikin bakin haure tamakar bayi a kasar ta Libiya.

  • MDD : Guterres Ya Ce Ya Kadu Game Da Batun Cinikin Bakin Haure A Libiya

    MDD : Guterres Ya Ce Ya Kadu Game Da Batun Cinikin Bakin Haure A Libiya

    Nov 21, 2017 07:26

    Babban Sakatare Na MDD, Antonio Guterres, ya ce ya kadu matuka game da samun labarin cinikin bakin haure a Libiya, yana mai danganta batun da cin zarafin bil adama.

  • Kenya : Kotun Koli Ta Yi Na'am Da Sake Zaben Kenyatta

    Kenya : Kotun Koli Ta Yi Na'am Da Sake Zaben Kenyatta

    Nov 20, 2017 06:33

    Kotun koli a kasar Kenya ta amince da sake zaben shugaba Uhuru Kenyatta a wani wa'adin shugabanci na shekaru biyar masu zuwa.

  • Libiya : Faransa Za Ta Karbi Bakin Hauren Farko Daga HCR

    Libiya : Faransa Za Ta Karbi Bakin Hauren Farko Daga HCR

    Nov 20, 2017 06:31

    Kasar Faransa ta ce za ta karbi kashin farko na bakin haure da reshen hukumar kula da kaurar bakin haure ta HCR a Nijar ya fitar dasu daga Libiya.

  • Zimbabwe : Matasan Zanu PF Sun Bukaci Mugabe Ya Yi Murabus

    Zimbabwe : Matasan Zanu PF Sun Bukaci Mugabe Ya Yi Murabus

    Nov 19, 2017 06:19

    Kungiyar matasan jam'iyyar Zanu PF mai mulki a Zimbabwe sun bukaci shugaban kasar Robert Mugabe da ya yi murabus daga mulki, tare kuma da tsige matarsa daga jam'iyyar.

  • Nijar Ta Bukaci Taron AU Da EU Ya Tabo Batun Cinikin Bakin Haure A Libiya

    Nijar Ta Bukaci Taron AU Da EU Ya Tabo Batun Cinikin Bakin Haure A Libiya

    Nov 19, 2017 05:57

    Shugaba Mahamadu Isufu na Jamhuriya Nijar, ya bukaci taron kungiyoyin Tarayya Afrika dana Turai da ya saka batun cikinin bakin haure a kasar Libiya cikin ajandar taron da za'a yi a kwanaki masu zuwa a Abidjan.

  • Shugaba Zuma: Kasashen Afirka Za Su Goyi Bayan Al'ummar Zimbabwe

    Shugaba Zuma: Kasashen Afirka Za Su Goyi Bayan Al'ummar Zimbabwe

    Nov 18, 2017 12:55

    Shugaban kasar Afirka ta Kudu, Jacob Zuma ya bayyana cewar gwamnatocin kasashen Afirka za su ci gaba da goyon bayan al'ummar kasar Zimbabwe sakamakon rikicin siyasa da ya kunno kai a kasar bayan da sojoji suka kwace madafun iko a kasar da kuma ci gaba da yi wa shugaban kasar Robert Mugabe daurin talala.

  • AU Ta Yi Tir Da Cinikin Bakin Haure A Libiya

    AU Ta Yi Tir Da Cinikin Bakin Haure A Libiya

    Nov 18, 2017 07:50

    Shugaban kungiyar tarayya Afrika a wannan karo, kana kuma shugaban kasar Guinea, Alpha Conde, ya yi allawadai da cinikin bakin haure a kasar Libiya.

  • Equatorial Guinea : Jam'iyya Mai Mulki Ta Lashe Lashe Zabe

    Equatorial Guinea : Jam'iyya Mai Mulki Ta Lashe Lashe Zabe

    Nov 18, 2017 07:49

    Jam'iyyar Demukuradiyya mai mulki ta (PDGE) a Equatorial Guinea, ta lashe mayan zabukan kasar da aka gudanar a ranar 12 ga watan nan na Nuwamba.

  • Zimbabwe : Ana Zanga-zangar Neman Mugabe Ya Yi Murabus

    Zimbabwe : Ana Zanga-zangar Neman Mugabe Ya Yi Murabus

    Nov 18, 2017 07:49

    A Zimbabwe wasu al'ummar kasar sun fara zanga-zangar neman shugaban kasar Robert Mugabe da ya yi murabus daga mulki.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS