Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Zimbabwe : Mugabe Ya Fito Bainar Jama'a

    Zimbabwe : Mugabe Ya Fito Bainar Jama'a

    Nov 17, 2017 07:21

    A Karon farko tun bayan da sojoji suka kwace iko da wasu mahimman wurare a Harare babban birnin kasar Zimbabwe, shugaban kasar Rober Mugabe ya fito fili bainar jama'a.

  • MDD Ta Kara Yawan Dakarunta Da 900 A Afrika Ta Tsakiya

    MDD Ta Kara Yawan Dakarunta Da 900 A Afrika Ta Tsakiya

    Nov 15, 2017 13:26

    Kwamitin tsaro na MDD, ya amunce da gagarimin rinjaye da karin yawan dakarunsa da 900 da kuma tsawaita aikin tawagar da shekara guda a Jamhuriya Afrika ta Tsakiya.

  • AU Ta Yi Tir Da Abinda Ta Danganta Da Juyin Mulki A Zimbabwe

    AU Ta Yi Tir Da Abinda Ta Danganta Da Juyin Mulki A Zimbabwe

    Nov 15, 2017 13:09

    Shugaban kungiyar tarayya Afrika a wannan karo, kana shugaban kasar Guinea, Alpha Conde ya yi tir da abinda ya ce yana kama da juyin mulki a kasar Zimbabwe.

  • Senegal Ta Tabbatar Da Muhimmancin Tabbatar Da Tsaro A Nahiyar Afirka

    Senegal Ta Tabbatar Da Muhimmancin Tabbatar Da Tsaro A Nahiyar Afirka

    Nov 13, 2017 15:25

    Shugaban kasar ta Senegal Macky Sall ne ya jaddada wajabcin aiki domin tabbatar da tsaro a cikin kasashen Afirka.

  • Shugabar Liberiya Ta Ce Demokradiyyar Kasar Na Fuskantar Barazana

    Shugabar Liberiya Ta Ce Demokradiyyar Kasar Na Fuskantar Barazana

    Nov 08, 2017 07:50

    Shugabar kasar Liberiya Ellen Johnson Sirleaf ta bayyana cewar tsarin demokradiyyar kasar na fuskantar matsin lamba da kuma barazana, kwana guda bayan da kotun koli ta kasar ta dakatar da gudanar da zagaye na biyu na zaben shugaban kasar saboda zargin an tafka magudi.

  • D R Congo : Amurka Ta Bukaci Kabila Ya Bar Iko Bayan Zabe

    D R Congo : Amurka Ta Bukaci Kabila Ya Bar Iko Bayan Zabe

    Nov 07, 2017 12:33

    Amurka ta bukaci shugaba Joseph Kabila na Jamhuriya Demukuraddiyar Kongo da ya bar iko bayan zaben kasar dake tafe.

  • Kotun Kolin Liberiya Ta Bada Umurnin Dakatar Da Zagaye Na Biyu Na Zabe Da Kuma Gudanar Da Bincike

    Kotun Kolin Liberiya Ta Bada Umurnin Dakatar Da Zagaye Na Biyu Na Zabe Da Kuma Gudanar Da Bincike

    Nov 07, 2017 07:48

    Kotun koli ta kasar Liberiya ta umurci hukumar zaben kasar da ta dakatar da gudanar da zaben shugaban kasar zagaye na biyu sannan kuma ta gudanar da bincike kan zagaye na farko na zaben da aka gudanar wanda wadanda suka sha kaye suke korafi.

  • An Sace Euro Miliyan 50 Na Fada Da Cutar Ebola A Yammacin Afirka

    An Sace Euro Miliyan 50 Na Fada Da Cutar Ebola A Yammacin Afirka

    Nov 05, 2017 07:36

    Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato cewa an sace kudin hukumar agaji ta Red cross da ta ware domin fada da cutar Ebola.

  • Kasashen Tafkin Chadi Da AU Sun Gudanar Da Taro Da Nufin Tabbatar Da Zaman Lafiya

    Kasashen Tafkin Chadi Da AU Sun Gudanar Da Taro Da Nufin Tabbatar Da Zaman Lafiya

    Nov 05, 2017 02:17

    Kwamitin kula da yankin tafkin Chadi da Tarayyar Afrika AU, sun kammala wani taro a N'Djamena babban birnin kasar Chadi, kan hanyoyin wanzar da zaman lafiya a yankunan da rikicin Boko Haram ya shafa.

  • Kungiyar IAC Mai Adawa Da Yaki A Duniyta Ta Yi Suka Kan Jibge Sojojin Amurka A Nahiyar Afrika

    Kungiyar IAC Mai Adawa Da Yaki A Duniyta Ta Yi Suka Kan Jibge Sojojin Amurka A Nahiyar Afrika

    Nov 04, 2017 16:00

    Kungiyar International Action Center "IAC" a takaice mai adawa da yaki a duniya ta bayyana cewa: Jibge sojojin Amurka a wasu kasashen nahiyar Afrika baya da wata alaka da yaki da ta'addanci a duniya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS