-
Sudan Da Sudan Ta Kudu Sun Sha Alwashin Kin Bawa 'Yan Tawaye Fafaka
Nov 03, 2017 13:59Shugabannin kasashen Sudan da Sudan ta Kudu, sun yi alkawarin cewa ba za su mara baya ko ba da mafaka ga kungiyoyin dake adawa da gwamnatocin su ba.
-
Zambiya : Edgar Ya Ja Kunnan Alkalai Kan Yunkurin Hana Shi Tazarce
Nov 03, 2017 13:37Shugaba Edgar Lungu, na Zambiya ya ja kunnan alkalan kasarsa akan yunkurin hana shi yin tazarce a wani sabon wa'adi a zaben shugabancin kasar na 2021.
-
Yau Ne Duniya Ke Tuni Da Ranar Yaki Da Cin Zarafin ‘Yan Jaridu
Nov 02, 2017 14:47Yau ne ake bikin ranar yaki da yadda ake cin zarafin ‘yan Jaridu ta duniya, ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin fadakar da mutane muhimmancin aikin Jaridu da kuma basu kariyar da ta dace.
-
Kungiyar Kare Hakkin Bil-Adama Ta Amnesty International Ta Yi Suka Kan Kasar Aljeriya
Nov 02, 2017 02:48Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Amnesty International ta yi kakkausar suka kan gwamnatin Aljeriya dangane da yadda take gudanar da mummunar mu'amala ga bakin haure musamman fitar da su daga cikin kasarta ta hanyar musgunawa.
-
Najeriya : Buhari Ya Kori Babashir Daga Gwamnatinsa
Oct 30, 2017 12:59Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya kori wasu mayan jami'an gwamnatinsa biyu da suka hada da sakataren gwamnati Babachir Lawal da kuma shugaban hukumar tattara bayanan sirri ta NIA Ambasada Ayo Oke.
-
Amurka Ta Alkawarta Tallafawa Rundinar G5 Sahel Da Dala Miliyan 60
Oct 30, 2017 12:02Amurka ta alkawarta tallafawa rundinar kawance ta kasashen G5 Sahel da kudi dala miliyan 60, kamar yadda sakataren gwamnatin kasar Rex Tillerson ya sanar.
-
Faransa : Dan Shugaban Equatorial Guinea Zai Sha Daurin Talala
Oct 27, 2017 05:27Wata kotu a Faransa ta yanke wa babban dan shugaban kasar Equatorial Guinea, daurin talala na shekaru uku a gidan yari bayan da kotun ta same shi da laifin mallakar dukiya ta fitar hankali ba bisa ka'ida ba.
-
Sakatare Janar na MDD Na Ziyara A Afirka Ta Tsakiya
Oct 24, 2017 07:36Yau Talata, babban sakatare MDD, Antonio Guterres ke fara wata ziyara ta kwanaki hudu a Afrika ta Tsakiya.
-
Asusun Kula Da Kananan yara Na "UNICEF" Ya Yi Gargadi Kan Aurar Da Kananan Yara Mata A Afrika
Oct 24, 2017 03:07Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya "UNICEF" ya yi gargadi kan ci gaba da aurar da kananan yara mata a nahiyar Afrika.
-
DRC : MDD Ta Bukaci A Saki 'Yan Adawa A Lubumbashi
Oct 23, 2017 07:30Majalisar Dikin Duniya, ta bukaci mahukunta a Jamhuriyar Demokuradiyyar Congo dasu sallami 'yan adawa da ake tsare da a birnin Lubumbashi dake kudu maso gabashin kasar.