Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Somaliya : Mutum 358 Suka Mutu A Harin Mogadisho

    Somaliya : Mutum 358 Suka Mutu A Harin Mogadisho

    Oct 21, 2017 02:51

    Gwamnatin Somaliya ta fitar da sanarwar cewa mutane 358 ne suka rasa rayukansu a harin da aka kai da babbar mota a ranar 14 ga wata a Mogadisho babban birnin kasar.

  • Nijeriya Ta Tura Jigaren Yaki A Jihar Filato

    Nijeriya Ta Tura Jigaren Yaki A Jihar Filato

    Oct 19, 2017 13:53

    Rundinar sojin saman Nijeriya ta tura jiragen yaki zuwa Jos babban birnin Jihar Filato a wani mataki na dakile sabon rikicin dake neman kunno kai a yankin.

  • Crisis Group Ta Gargadi Hukumomin Kamaru

    Crisis Group Ta Gargadi Hukumomin Kamaru

    Oct 19, 2017 02:22

    Kungiyar International Crisis Group (ICG), dake nazari kan rikice rikice a duniya, ta yi hannun ka mai sanda ga hukumomin Jamhuriya Kamaru kan rikon sakainar kashin da suke wa rikicin dake faruwa a yankunan masu amfani da harshen turancin Ingila.

  • WFP: Babu Adalci Wajen Raba Abinci A Duniya

    WFP: Babu Adalci Wajen Raba Abinci A Duniya

    Oct 17, 2017 09:00

    Hukumar abinci ta duniya ( WFP) ta fitar da wani rahoto a jiya talata da a ciki ta bayyana rashin daidaito akan farashin abinci a duniya.

  • Kamaru : Gwamanti Na Yunkurin Tattaunawa Da Masu Bore

    Kamaru : Gwamanti Na Yunkurin Tattaunawa Da Masu Bore

    Oct 17, 2017 02:20

    A wani mataki na shawo kan rikicin yankin masu amfani da harshen turancin Ingila na Jamhuriya Kamaru, firayi ministan kasar, Philemon Yang, ya soma wani ran gadi na tuntuba a yankin Bamenda.

  • Kungiyoyi A Tunusiya Suna Ci Gaba Da Yin Gargadi Kan Kutsen H.K.Isra'ila A Nahiyar Afrika

    Kungiyoyi A Tunusiya Suna Ci Gaba Da Yin Gargadi Kan Kutsen H.K.Isra'ila A Nahiyar Afrika

    Oct 16, 2017 05:07

    Kungiyoyi masu zaman kansu da 'yan siyasa a Tunusiya suna ci gaba da yin gargadi kan yadda gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila take ci gaba da yin kutse tare da samun gagarumin tasiri a kasashen nahiyar Afrika.

  • Laberia : Za'a Je Zagaye Na Biyu A Zaben Shugaban Kasa

    Laberia : Za'a Je Zagaye Na Biyu A Zaben Shugaban Kasa

    Oct 15, 2017 14:37

    Hukumar zabe a kasar Laberia ta sanar da cewa za'a je zagaye na biyu a zaben shugaban kasar da aka kada kuri'asa a ranar Talata data gabata.

  • Somaliya : Mutane 230 Suka Mutu A Harin Mogadisho

    Somaliya : Mutane 230 Suka Mutu A Harin Mogadisho

    Oct 15, 2017 14:23

    'Yan sanda a Somaliya sun ce a kalla mutane 230 ne suka rasa rayukansu a harin bam na Jiya Asabar da aka kai da wata babbar mota a Mogadisho babban birnin kasar.

  • Burkina : An Yi Jerin Gwanon Tunawa Da Thomas Sankara

    Burkina : An Yi Jerin Gwanon Tunawa Da Thomas Sankara

    Oct 15, 2017 12:17

    A Burkina Faso, daririwan mutane ne suka gudanar da jerin gwano na neman a yi haske da kuma gurfaranar da masu hannu a kisan da akawa tsohon shugaban kasar Thomas Sankara.

  • An Sami Raguwar Masu Son Yin Hijira Daga Nahiyar Afirka Zuwa Turai

    An Sami Raguwar Masu Son Yin Hijira Daga Nahiyar Afirka Zuwa Turai

    Oct 14, 2017 08:17

    Hukumar hijira ta kasa da kasa ta sanar da raguwar masu son zuwa ci-rani zuwa nahiyar turai.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS