Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Zaben Liberiya : George Weah Ne Ke Kan Gaba

    Zaben Liberiya : George Weah Ne Ke Kan Gaba

    Oct 13, 2017 01:50

    Rahotanni daga Liberiya na cewa tsohon tauraron kwallon kafa George Weah ne ke kan gaba a sakamakon farko farko na zaben shugaban kasa da aka kada kuri'arsa a ranar Talata data gabata.

  • Ana Ci Gaba Kiran Da A Jinkirta Sanar Da Sakamakon Zaben Shugaban Liberiya

    Ana Ci Gaba Kiran Da A Jinkirta Sanar Da Sakamakon Zaben Shugaban Liberiya

    Oct 12, 2017 13:54

    A daidai lokacin da ake jiran hukumar zaben kasar Liberiya ta sanar da sakamakon zaben shugaban kasar da aka gudanar a ranar Talatar da ta gabata, babban jam'iyyar siyasa ta kasar ta bukaci da a jinkirta sanar da sakamakon zaben.

  • Gargadin Asusun Bada Lamuni Dangane Da  Koma Bayan Tattalin Arzikin Afirka

    Gargadin Asusun Bada Lamuni Dangane Da Koma Bayan Tattalin Arzikin Afirka

    Oct 12, 2017 02:59

    Asusun Bada Lamunin ya ce; tattalin arzikin nahiyar ta Afirka zai iya samun koma baya.

  • Shugabar Liberiya Ta Kirayi 'Yan Kasar Da Su Zabi Wanda Ciyar Da Kasar Gaba

    Shugabar Liberiya Ta Kirayi 'Yan Kasar Da Su Zabi Wanda Ciyar Da Kasar Gaba

    Oct 10, 2017 02:23

    Shugabar kasar Liberiya mai barin gado Ellen Johnson Sirleaf ta kira al'ummar kasar da su zabi mutumin da suke ganin zai ciyar da kasar gaba ba tare da la'akari da jam'iyya, ko kabilanci ko addini ba.

  • Sudan : An Tawaita Shirin Tsagaita Wuta A Yankunan Dake Fama Da Rikici

    Sudan : An Tawaita Shirin Tsagaita Wuta A Yankunan Dake Fama Da Rikici

    Oct 09, 2017 02:21

    Shugaban kasar Sudan Omar al-Bashir ya tsawaita da watanni biyu dokar shirin tsagaita bude wuta a dukkan yankunan da ake fama da tashin hankali.

  • Nijeriya : Za'a Fara Shari'ar Wadanda Ake Zargin Alaka Da Boko Haram

    Nijeriya : Za'a Fara Shari'ar Wadanda Ake Zargin Alaka Da Boko Haram

    Oct 09, 2017 02:20

    Rahotanni daga Nijeriya na cewa yau Litini za'a fara gurfanar da mutanen da ake zargi da alaka da kungiyar Boko Haram.

  • Gwamnatin H.K.Isra'ila Tana Ta Kokarin Ganin Ta Samu Shiga A Kungiyar Tarayyar Afrika

    Gwamnatin H.K.Isra'ila Tana Ta Kokarin Ganin Ta Samu Shiga A Kungiyar Tarayyar Afrika

    Oct 07, 2017 15:38

    Jakadan Palasdinu a kasar Habasha ya bada labarin cewa: Gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila tana ta kokarin ganin ta samu shiga a kungiyar tarayyar Afrika.

  • Rasha 2018 : Yau Nijeriya Za Ta San Matsayinta

    Rasha 2018 : Yau Nijeriya Za Ta San Matsayinta

    Oct 07, 2017 07:27

    Yau Asabar 'yan wasan 'yan wasan kwallon kafa na super Eagles na Najeriya zasu san matsayinsu kan zuwa gasar cin kofin duniya wanda za a yi a badi a kasar Rasha.

  • AU Da ECOWAS Sun Bukaci A Gudanar Da Zaben Raba Gardama A Togo

    AU Da ECOWAS Sun Bukaci A Gudanar Da Zaben Raba Gardama A Togo

    Oct 06, 2017 04:40

    Kungiyar tarayya Afrika ta AU da ta raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS sun bukaci Togo data tsaida ranar zaben raba gardama a kasar.

  • AU Ta Yi Kira Kan Warware Rikicin Kenya Cikin Ruwan Sanyi

    AU Ta Yi Kira Kan Warware Rikicin Kenya Cikin Ruwan Sanyi

    Oct 05, 2017 06:18

    Kungiyar tarayyar Afrika ta AU, ta yi kira da a warware rikicin Kenya cikin ruwan sanyi, gabanin sabon zaben shugaban kasa da aka shirya gudanarwa ranar 26 ga wannan watan.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS