Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Sabani A gabanin Zaben 'Yan Majalisar dokoki A Senegal

    Sabani A gabanin Zaben 'Yan Majalisar dokoki A Senegal

    Jul 28, 2017 00:20

    A Senegal, a yayin da zaben 'yan majalisar dokokin kasar ke kara karatowa, ana ci gaba da tada jijiyoyin wuya akan sabon tsarin da gwamnatin kasar ta bijiro da shi kan zaben na ranar lahadi mai zuwa.

  • Wani Jirgi Mai Saukar Ungulu Na Minusma Ya Fadi A Mali

    Wani Jirgi Mai Saukar Ungulu Na Minusma Ya Fadi A Mali

    Jul 26, 2017 12:23

    Wani jirgi mai saukar ungulu na tawagar wazar da zaman lafiya ta MDD a Mali ya fadi a arewacin kasar Mali.

  • Najeriya : An Sace Ma'aikatan Kamfanin NNPC 10

    Najeriya : An Sace Ma'aikatan Kamfanin NNPC 10

    Jul 26, 2017 10:29

    Rahotanni daga Najeriya na cewa wasu mutane da ake zargi da cewa 'yan Boko haram ne sun sace wasu ma'aikatan kamfanin mai na kasar cewa da NNPC su guda goma a shiyyar arewa maso gabashin kasar.

  • Wasu Kasashen Turai Da Na Afrika Sun Cimma Yarjejeniyar Kalubalantar Matsalar Bakin Haure

    Wasu Kasashen Turai Da Na Afrika Sun Cimma Yarjejeniyar Kalubalantar Matsalar Bakin Haure

    Jul 25, 2017 02:03

    Wasu kasashen Yammacin Turai da na Afrika sun cimma yarjejeniyar bin hanyoyin da suka dace domin kalubalantar matsalar kwararan bakin haure zuwa kasashen Turai musamman ta hanyar teku.

  • An Kashe Wani Sojin MDD A Afrika Ta Tsakiya

    An Kashe Wani Sojin MDD A Afrika Ta Tsakiya

    Jul 24, 2017 01:19

    Tawagar kiyaye zamen lafiya ta MDD a Afrika ta tsakiya ta sanar da mutuwar jami'inta guda da kuma raunanar wasu uku a wani harinn kauton bauna da aka kai masu a jiya Lahadi.

  • ECOWAS Ta Yunkuri Anniyar Kayyade Iyali

    ECOWAS Ta Yunkuri Anniyar Kayyade Iyali

    Jul 24, 2017 01:16

    Wakilan kasashe 15 na kungiyar ECOWAS / CEDEAO hadi da kasar Chadi da kuma Mauritania sun yunkuri anniyar rage yawan haihuwa da kusan rabi a cikin shekaru 13 masu zuwa.

  • Fadar Shugaban Najeriya Ta Wallafa Hoton Buhari

    Fadar Shugaban Najeriya Ta Wallafa Hoton Buhari

    Jul 24, 2017 01:11

    Fadar shugaban kasa a Najeriya, ta wallafa a shafinta na Twitter hoton shugaban kasar Muhammadu Buhari dake jinya a birnin Landan.

  • Amurka Na Adawa Da Wakilcin DR Congo A Kwamitin Kare Hakkin Bil Adama

    Amurka Na Adawa Da Wakilcin DR Congo A Kwamitin Kare Hakkin Bil Adama

    Jul 20, 2017 11:36

    Amurka ta caccaki kasashen Afrika dake goyan bayan baiwa kasar Jamhuriya Demukuraddiyar Congo wakilci a kwamitin kare hakkin bil adama.

  • EU Ta Zubawa Nijar  Yuro Milyan 10 Don Yaki Da Kwararar Bakin Haure

    EU Ta Zubawa Nijar Yuro Milyan 10 Don Yaki Da Kwararar Bakin Haure

    Jul 18, 2017 01:57

    kungiyar tarayya Turai ta EU ta zubawa gwamnatin Nijar Yuro milyan goma kwatamcin Dala Bilyan shida da rabi domin taimaka mata wajen shawo kan matsalar bakin haure na yammacin AFrika dake kwarara zuwa turai ba bisa ka’ida ba.

  • Ko Kun san Na (98) 05 Ga Watan Teer Shekara ta 1396 Hujira Shamsiya

    Ko Kun san Na (98) 05 Ga Watan Teer Shekara ta 1396 Hujira Shamsiya

    Jul 16, 2017 06:41

    Yau Litinin 05-Teer-1396H.SH=01-Shawwal-1438H.K.=26-Yuli-2017M.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS