Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Togo : An Yankewa Jagororin Daliban Jami'a Hukuncin Dauri Na Watanni 12

    Togo : An Yankewa Jagororin Daliban Jami'a Hukuncin Dauri Na Watanni 12

    Jun 27, 2017 06:03

    Wata kotu a birnin Lome na kasar Togo ta yanke hukuncin daurin watanni 12 tare da talala ga wasu jagororin daliban jami'a biyu, biyo bayan wata zanga-zanga a jami'ar dake Lome babban birnin kasar.

  • An Gano Wasu Kofai Masu Alaka Da Musulunci A Addis Ababa

    An Gano Wasu Kofai Masu Alaka Da Musulunci A Addis Ababa

    Jun 27, 2017 00:39

    Wasu masu gudanar da bincike a kan wuraren tarihi sun gano wani gari a kusa da birnin Addis Ababa na kasar Habasha da ke da alaka da musulmi.

  • Gambia Tana Shirin Komawa Kungiyar Kasashe Renon Ingila Da Kotun ICC

    Gambia Tana Shirin Komawa Kungiyar Kasashe Renon Ingila Da Kotun ICC

    Jun 24, 2017 10:29

    Kasar Gambia ta ce nan ba da dadewa ba za ta sake zama mamba a kungiyar kasashe renon Ingila da na kotun hukunta manyan laifuffuka ta kasa da kasa cewa da ICC.

  • Barazanar Cutar Amai Da Gudawa Ga Yara A Yankin Tafkin Chadi

    Barazanar Cutar Amai Da Gudawa Ga Yara A Yankin Tafkin Chadi

    Jun 24, 2017 09:56

    Asusun kula da kananan yara na MDD UNICEF, ya yi gargadin cewa, a lokacin da aka shiga yanayi na damina, sama da yara miliyan 5.6 ne ke cikin hadarin kamuwa da cututtukan da ake dauka daga ruwa a yankin tafkin Chadi.

  • G5 Sahel : Kwamitin Tsaro Ya Amunce Da Kafa Rindinar Yaki Da Ta'addanci

    G5 Sahel : Kwamitin Tsaro Ya Amunce Da Kafa Rindinar Yaki Da Ta'addanci

    Jun 22, 2017 01:56

    Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya ya amunce da gagariminn rinjaye da bukatar kafa wata rindinar hadin gwiwa ta Afrika don yaki da mayakan dake ikirari da sunan jihadi a yankin Sahel.

  • CRA : An Cimma Yarjejeniyar Sulhu Tsakanin Gwamnati Da 'Yan Tawaye

    CRA : An Cimma Yarjejeniyar Sulhu Tsakanin Gwamnati Da 'Yan Tawaye

    Jun 20, 2017 01:14

    Gwamnatin Jamhuriyar Tsakiyar Afrika ta ce ta cimma yarjejeniyar sulhu tsakaninta da ‘yan tawayen kasar a wani taron da aka yi a birnin Rome da niyar kawo karshen rikici a kasar.

  • Za'a Kori Sojojin Kongo Daga Cikin Tawagar (MINUSCA)

    Za'a Kori Sojojin Kongo Daga Cikin Tawagar (MINUSCA)

    Jun 20, 2017 01:12

    A wani lokaci, yau Talata ne ake sa ran sakatare janar na MDD, Antonio Guterres, zai sanar da korar wasu sojojin kasar Kongo 600 dake aiki a cikin tawagar wanzarda zamen lafiya ta (Minusca) a Jamhuriya Afrika ta Tsakiya.

  • Mali : Kawancen Mayakan Jihadi A Sahel Ya Dau Alhakin Kai Harin Bamako

    Mali : Kawancen Mayakan Jihadi A Sahel Ya Dau Alhakin Kai Harin Bamako

    Jun 20, 2017 01:12

    Kawancen Mayakan Jihadi A yankin Sahel mai alaka da kungiyar Al'Qaida ya sanar da cewa shi keda alhakin kai hari kan jami'an tsaro da fararen hula a wurin shakatawa nan na ''Le Campement Kangaba'' dake gabashin Bamako, babban birnin kasar Mali.

  • MDD Ta Bukaci Magance Rikicin Djibouti Da Eritrea Ta Hanyar Shawarwari

    MDD Ta Bukaci Magance Rikicin Djibouti Da Eritrea Ta Hanyar Shawarwari

    Jun 20, 2017 01:10

    Kwamitin tsaro na Majalisar dinkin duniya, ya bukaci kasashen Djibuti da Eritrea da su magance rikicin Iyakokinsu ta hanyar shawarwari.

  • Kofi Anan Ya yi Gargadi Akan Makomar Kasar Demokradiyyar Congo

    Kofi Anan Ya yi Gargadi Akan Makomar Kasar Demokradiyyar Congo

    Jun 19, 2017 07:29

    Tsohon babban magatakardar Majalisar Dinkin Duniya, Kofi Anan da wasu tsoffin shugabannin Afirka sun yi gargadi akan hatsarin da ya ke fuskantar makomar kasar Demokradiyyar Congo

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS