Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • An Amince Da Sabon Kundin Tsarin Mulkin Kasar Ivory Coast

    An Amince Da Sabon Kundin Tsarin Mulkin Kasar Ivory Coast

    Nov 02, 2016 13:46

    Rahotanni daga kasar Ivory Coast sun jiyo hukumar zabe na kasar tana cewa al'ummar kasar sun amince da sabon kundin tsarin kasar bayan zaben raba gardamar da aka gudanar a karshen makon nan inda sama da kashi 93 na masu jefa kuri’a suka amince.

  • MDD Ta Fara Tsugunar Da 'Yan Gudun Hijira Sudan Ta Kudu A Cikin Jamhuriyar DR Congo

    MDD Ta Fara Tsugunar Da 'Yan Gudun Hijira Sudan Ta Kudu A Cikin Jamhuriyar DR Congo

    Nov 01, 2016 13:25

    Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta bada labarin fara jigilar dubban 'yan gudun hijirar kasar Sudan ta Kudu zuwa yankin arewa maso gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo.

  • Za a kawo karshen rikicin siyasa a kasar Ethiopia

    Za a kawo karshen rikicin siyasa a kasar Ethiopia

    Oct 31, 2016 14:21

    Ministan tsaron kasar Habasha ya tabbatar da cewa za a kawo karshen rikicin siyasa cikin gaggawa a kasar

  • Dubban Mutane Sun Yi Zanga-Zanga A Kasar Maroko Kan Kashe Wani Farar Hula

    Dubban Mutane Sun Yi Zanga-Zanga A Kasar Maroko Kan Kashe Wani Farar Hula

    Oct 31, 2016 07:36

    Dubban mutane sun gudanar da zanga-zanga a sassa daban daban na kasar Maroko domin nuna rashin amincewarsu da kisar da wani dan sanda ya yi wa wani matashi a yankin arewacin kasar.

  • Ivory Coast : 'Yan Adawa Na Zargin Magudi A Zaben Raba Gardama

    Ivory Coast : 'Yan Adawa Na Zargin Magudi A Zaben Raba Gardama

    Oct 30, 2016 12:56

    A kasar Ivory Coast, a yayin da al'ummar kasar ke bayyana ra’ayin su a zaben raba gardama dangane da batun yiwa kundin tsarin mulkin kasar kwaskwarima, 'yan adawa tuni suka fara zargin yunkurin tafka magudi a zaben na yau Lahadi.

  • Fatou Bensouda : Ficewar Wasu Kasashen Afirka Daga ICC Ba Zai Hana Shari'ar Da Ake Yi wa Wasu Afirkawan Ba

    Fatou Bensouda : Ficewar Wasu Kasashen Afirka Daga ICC Ba Zai Hana Shari'ar Da Ake Yi wa Wasu Afirkawan Ba

    Oct 29, 2016 13:22

    Babbar mai shigar da kara a kotun kasa da kasa mai hukunta manyan laifuka (ICC), Fatou Bensouda ta bayyana cewar kotun ba ta dadin ficewar da wasu kasashe uku na Afirka suka yi daga kotun ba, sai dai kuma hakan ba zai hana kotun ta ci gaba da shari'a kan manyan laifuffukan da aka tafka a nahiyar ba.

  • Ofishin Kare Hakkin Bil-Adama Na M.D.D Ya Sanar Da Karin Take Hakkin Bil-Adama A DR Congo

    Ofishin Kare Hakkin Bil-Adama Na M.D.D Ya Sanar Da Karin Take Hakkin Bil-Adama A DR Congo

    Oct 29, 2016 09:45

    Ofishin Kula da Kare Hakkin Bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ya bayyana cewa: An samu karin take hakkokin bil-Adama a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo.

  • Yan Adawar Mauritaniya Sun Bukaci Bude Zaman Tattaunawa Da Gwamnatin Kasar

    Yan Adawar Mauritaniya Sun Bukaci Bude Zaman Tattaunawa Da Gwamnatin Kasar

    Oct 27, 2016 07:03

    Wasu daga cikin jam'iyyun adawar Mauritaniya sun bukaci bude wani sabon fagen tattaunawa tsakaninsu da gwamnatin kasar.

  • Kulla Yarjeniyoyi 20 A Tsakanin Kasashen Tanzania Da Moroko.

    Kulla Yarjeniyoyi 20 A Tsakanin Kasashen Tanzania Da Moroko.

    Oct 26, 2016 02:54

    Ziyarar Sarkin Moroko A Tanzania

  • An Samu Gawar Wani Jami'in Diflomasiyyar Saudiyya A Morocco

    An Samu Gawar Wani Jami'in Diflomasiyyar Saudiyya A Morocco

    Oct 23, 2016 15:57

    Kafofin yada labaran kasar Morocco sun bayar da rahoton samun gawar wani jami'in diflomasiyyar Saudiyya a cikin wani gida a garin Barshid da ke arewa maso yammacin kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS