Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Kotun ICC Ta Ce Ta Fara Gudanar Da Bincike Kan Rikicin Kasar  Gabon

    Kotun ICC Ta Ce Ta Fara Gudanar Da Bincike Kan Rikicin Kasar Gabon

    Sep 29, 2016 14:36

    Babbar mai shigar da kara a kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki Fatou Bensouda ta sanar da cewa ta fara gudanar da bincike dangane da rikicin da ya barke a kasar Gabon bayan sanar da sakamakon zaben shugaban kasa a kasar .

  • RDC : Za'a Taimakawa Iyalen Wadandan Suka Mutu A Zanga-Zanga

    RDC : Za'a Taimakawa Iyalen Wadandan Suka Mutu A Zanga-Zanga

    Sep 29, 2016 08:36

    Gwamnatin RD. Congo ta ce zata taimakawa iyalen wadanda suka mutu a zanga-zanga baya-bayan nan da $ Amurka 5,000 ko wannensu.

  • Ana ci gaba da Kashe Mutane A Kasar Afirka Ta Tsakiya

    Ana ci gaba da Kashe Mutane A Kasar Afirka Ta Tsakiya

    Sep 28, 2016 03:53

    Majalisar Dinkin Dunkiya ta Sanar da mutuwar mutane da yawa a Afrika ta tsakiya

  • Yan Adawa Suna Ci Gaba Da Zanga-Zanga A Birnin Brazzaville Fadar Mulkin Kasar Gabon

    Yan Adawa Suna Ci Gaba Da Zanga-Zanga A Birnin Brazzaville Fadar Mulkin Kasar Gabon

    Sep 27, 2016 11:06

    Yan adawa suna ci gaba da gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewa da sakamakon zaben shugaban kasa a Gabon duk da hukuncin da kotun kula da kundin tsarin mulkin kasar ta fitar na jaddada ingancin zaben.

  • Shugaban Kasar Gabon Zai Saba Layar Fara Zango Na Biyu Na Shugabaci

    Shugaban Kasar Gabon Zai Saba Layar Fara Zango Na Biyu Na Shugabaci

    Sep 26, 2016 15:35

    Ali Bango zai yi rantsuwar kama aiki na zango na biyu a shugabancinsa wanda zai dauke shi shekaru bakwai.

  • Kotu A DR Congo Ta Zartar Da Hukuncin Kisa Kan 'Yan Tawayen Ruwanda

    Kotu A DR Congo Ta Zartar Da Hukuncin Kisa Kan 'Yan Tawayen Ruwanda

    Sep 26, 2016 07:26

    Kotun soji a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta zartar da hukuncin kisa kan 'yan tawayen kasar Ruwanda 10 da aka samu da hannu a aiwatar da kashe-kashen killa a yankin Beni na Dimokaradiyyar Congo.

  • Gabon : Kotu Ta Hanawa Al'umma Zabinsu, Inji Jean Ping

    Gabon : Kotu Ta Hanawa Al'umma Zabinsu, Inji Jean Ping

    Sep 25, 2016 02:16

    Dan takara daya sha kaye a zaben shugaban kasa a Gabon, Jean Ping, ya yi wasti da hukuncin da kotun tsarin mulkin kasar ta yanke wanda ya tabbatar da Ali Bongo a matsayin wanda ya yi nasara a zaben.

  • Jami'an Tsaron Gabon Sun Kame Tsohon Shugaban Hukumar Leken Asirin Kasar

    Jami'an Tsaron Gabon Sun Kame Tsohon Shugaban Hukumar Leken Asirin Kasar

    Sep 24, 2016 07:47

    Jami'an tsaron Gabon sun kame tsohon shugaban hukumar leken asirin kasar kan zargin hannu a kara ruruta wutan rikicin siyasa a kasar.

  • Kotun Kolin Kasar Gabon ta tabbatar da ingancin zaben shugaban kasa

    Kotun Kolin Kasar Gabon ta tabbatar da ingancin zaben shugaban kasa

    Sep 24, 2016 04:49

    Tashar telbijin din Farance 24 ta ce; Kotun tsarin mulkin kasar Gabon ta bayyana Ali Bongo a matsayin wanda ya lashe zabe.

  • Tashe-Tashen Hankula Suna Ci Gaba Da Yin Kamari A Kasar Gabon

    Tashe-Tashen Hankula Suna Ci Gaba Da Yin Kamari A Kasar Gabon

    Sep 23, 2016 05:02

    Ana ci gaba da samun bullar tashe-tashen hankula a kasar Gabon duk da cewa ana zaman jiran hukuncin da kotun kundin tsarin mulkin kasar zata fitar kan sakamakon zaben shugaban kasa da ake ci gaba da samun takaddama a kai.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS