Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Zaben Gabon : Zaman Dar-dar Gabanin Hukuncin Kotu

    Zaben Gabon : Zaman Dar-dar Gabanin Hukuncin Kotu

    Sep 23, 2016 03:13

    A kasar Gabon yau Juma'a ne ake dakon hukuncin da kotun tsarin mulkin kasar zata yanke kan jayayyar dake tsakanin shugaba mai barin gado, Ali Bongo Ondimba, da abokin hamayyarsa, Jean Ping, akan sakamakon zaben shugaban kasar daya bar baya da kura.

  • M.D.D ta yi suka akan yadda ake take haddin dan'adam a kasar Brundi

    M.D.D ta yi suka akan yadda ake take haddin dan'adam a kasar Brundi

    Sep 22, 2016 15:40

    Hannun Da Jami'an tsaron kasar Brundi Su ke da shi a take hakkin bil'adama

  • Zanga-zangar Neman Sakin Sheik Zakzaky A Abuja

    Zanga-zangar Neman Sakin Sheik Zakzaky A Abuja

    Sep 22, 2016 15:36

    Dalibai Sun gudanar da zanga-zangar neman a saki Sheikh Zakzaky A Abuja.

  • RDC : Kura Ta Lafa A Kinshasa

    RDC : Kura Ta Lafa A Kinshasa

    Sep 21, 2016 14:17

    Rahotanni daga Jamhuriya demukuradiyyar Congo na cewa kura ta lafa a Kinshasa babban birnin kasar, bayan kwashe kwanaki biyu ana dauki- ba- dadi tsakanin jami'an tsaro da matasa dake zanga-zanga kyammar mulkin Shugaba Joseph Kabila.

  • Kotun Kolin Gabon Ta Ki Amincewa Da Shigowar Masu Sanyan Idon AU Wajen Sake Kidayar Kuri'u

    Kotun Kolin Gabon Ta Ki Amincewa Da Shigowar Masu Sanyan Idon AU Wajen Sake Kidayar Kuri'u

    Sep 21, 2016 08:34

    Kotun koli ta kasar Gabon ta sanar da cewa babu bukatar masu sanya idon na kungiyar Tarayyar Afirka su shigo kasar don sanya ido kan sake hukuncin da za ta fitar dangane da batun sakamakon zaben shugaban kasar da aka gudanar wanda ya haifar da rikici na siyasa a kasar.

  • An cimma matsaya kan sake kidayar  kuri'u a kasar Gabon

    An cimma matsaya kan sake kidayar kuri'u a kasar Gabon

    Sep 21, 2016 03:13

    'Yan takarar shugaban kasa a Gobon sun cimma matsaya kan sake kidayar kuri'u a wasu Mazabun kasar

  • Jami'an Tsaron Kasar Demokradiyyar Congo Sun Kashe Masu Zanga-zanga fiye da 50

    Jami'an Tsaron Kasar Demokradiyyar Congo Sun Kashe Masu Zanga-zanga fiye da 50

    Sep 20, 2016 01:58

    Jami'an Tsaron Kasar Demkradiyyar Congo Sun Kashe "Yan hamayyar Siyasa.

  • Mutane da dama sun hallaka a zanga-zangar kin jinin Gwamnati a Kasar D/Kwango

    Mutane da dama sun hallaka a zanga-zangar kin jinin Gwamnati a Kasar D/Kwango

    Sep 19, 2016 13:13

    Akalla Mutane 31 suka rasa rayukansu a yayin zanga-zangar adawa da Gwamnatin Demokaradiyar Kwango

  • Gwamnatin Saliyo Za Ta Dawo Da Zartar Da Hukuncin Kisa A Kasar

    Gwamnatin Saliyo Za Ta Dawo Da Zartar Da Hukuncin Kisa A Kasar

    Sep 17, 2016 06:19

    Sakamakon karuwar laifuffuka da tashin hankali a kasar Saliyo, gwamnatin kasar ta sanar da cewa tana shirin sake dawo da hukuncin kisa a kasar wanda aka dakatar a baya.

  • An Kame Masu Fafutukar Kare Demokradiyya 16 A Kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Congo.

    An Kame Masu Fafutukar Kare Demokradiyya 16 A Kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Congo.

    Sep 16, 2016 14:24

    A yau juma'a jami'an tsaron kasar Demokradiyyar Congo Sun kame masu fafutukar kare demokradiyya 16

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS