Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Rasha Ta Sha Alwashin Maida Martani Kan Sabbin Takunkuman Amurka

    Rasha Ta Sha Alwashin Maida Martani Kan Sabbin Takunkuman Amurka

    Aug 09, 2018 13:56

    Kasar Rasha ta ce tana nan tana nazarin martanin da zata mayar kan sabbin takunkuman da Amurka ta sanar, wadanda ta ce suna da alaka da harin sinadari mai guba da aka wa tsohon jami'in leken asirin Rasha nan da 'yarsa a Birtaniya cewa da Sergueï Skripal.

  • Amurka Zata Dorawa Rasha Sabbin Takunkuman TattalinArziki.

    Amurka Zata Dorawa Rasha Sabbin Takunkuman TattalinArziki.

    Aug 09, 2018 06:56

    Ma'aikatar harkokin wajen Amurka ta bayyana cewa zata kakabawa kasar Rasha sabbin takunkuman tattalin arziki saboda zargin ta yi amfani da iska mai guba wajen halaka Sergei Skripal a kasar Britania.

  • Shugaban Majalisar Dokokin Iran Ya Ce: Iran Zata Maida Martani Kan Bakar Siyasar Amurka

    Shugaban Majalisar Dokokin Iran Ya Ce: Iran Zata Maida Martani Kan Bakar Siyasar Amurka

    Aug 08, 2018 18:48

    Shugaban Majalisar Dokokin Kasar Iran ya ce: Bakar siyasar kasar Amurka kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran zata fuskanci maida martani mai gauni.

  • Shugaban Kasar Amurka Ya Ce Duk Wanda Ya Shiga Kasuwanci Da Iran Ba Zai Yi Da Amurka Ba

    Shugaban Kasar Amurka Ya Ce Duk Wanda Ya Shiga Kasuwanci Da Iran Ba Zai Yi Da Amurka Ba

    Aug 07, 2018 19:03

    Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bada sanarwan cewa duk wata kasa da ta shiga harkar kasuwanci da kasar Iran gwamnatin Amurka zata daina kasuwanci da ita.

  • Trump Ya Ce, A Shirye Ya ke Ya Tattauna Kan Sabuwar Yarjejeniya Da Iran

    Trump Ya Ce, A Shirye Ya ke Ya Tattauna Kan Sabuwar Yarjejeniya Da Iran

    Aug 06, 2018 17:26

    Shugaba Donald Trump na Amurka, ya ce a shirye yake ya tattauna kan sabuwar yarjejeniyar nukiliya da mahukuntan Iran, a daidai lokacin da ya tabatar da sake maido da takunkumin kasarsa kan Iran.

  • Jaridar The Wall Street Journal Ta Fallasa Makircin Amurka Da H.K.Isra'ila Kan Kasar Iran

    Jaridar The Wall Street Journal Ta Fallasa Makircin Amurka Da H.K.Isra'ila Kan Kasar Iran

    Aug 04, 2018 06:57

    Jaridar The Wall Street Journal ta kasar Amurka ta fallasa makircin gwamnatin Amurka da na Haramtaciyar kasar Isra'ila kan zargin da suka yi cewa: Kasar Iran tana shirya kaddamar da hare-haren ta'addanci a kasashen Turai.

  • Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Yi Tir Da Takunkumin Amurka Akan Turkiya

    Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Yi Tir Da Takunkumin Amurka Akan Turkiya

    Aug 02, 2018 18:49

    A yau alhami ne ministan harkokin wajen na IRan Muhammad Jawad Zarif ya rubuta yin Allah wadai da takunkumin a shafinsa na Twitter

  • Trump Na Tsammanin Tattaunawa Da Iran Nan Ba Da Jimawa Ba

    Trump Na Tsammanin Tattaunawa Da Iran Nan Ba Da Jimawa Ba

    Aug 01, 2018 05:29

    Shugaba Donald Trump, na Amurka ya sake dauko batun tattaunawa da Iran, inda a cewarsa hakan zata wakana nan bada jimawa ba.

  • Dr Ruhani: Hadin Kai Da Tsayin Dakar Al'ummar Iran Sune Manyan Martani Kan Barazanar Amurka

    Dr Ruhani: Hadin Kai Da Tsayin Dakar Al'ummar Iran Sune Manyan Martani Kan Barazanar Amurka

    Jul 25, 2018 19:31

    Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Barazana da zarge-zarge marassa tushe da wasu jami'an Amurka suke yi kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba su bukatar maida martani.

  • Tsangwamar Larabawa Na Dada Karuwa A Amurka

    Tsangwamar Larabawa Na Dada Karuwa A Amurka

    Jul 23, 2018 07:14

    Wata cibiyar Labarawa da ke birnin Washington ta yi ikirarin cewa akwai karuwar cin zarafin Larabawa a Amurka.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS