-
Sin Da Rasha Sun Yi Fatali Da Bukatar Amurka Koriya Ta Arewa
Jul 20, 2018 10:16Kasashen Sin da Rasha sun yi fatali da bukatar da Amurka da gabatar shigar gaban MDD, game da dakatar da jigilar man fetur zuwa KOriya ta Arewa.
-
Amurka Ta Hana Wa Tawagar Falasdinawa Visa
Jul 19, 2018 05:47Jakadan Palasdinu, a Majalisar Dinkin Duniya, Riyad Mansur, ya bayyana cewa Amurka ta hana wa wata tawagar Palasdinun takardar Visa ta shiga Amurka, domin halartar wani taron MDD a birnin New York.
-
Cacar Baki Tsakanin Sudan Ta Kudu Da Wasu Kasashen Yamma
Jul 19, 2018 05:44Cacar baki ta kaure tsakanin Sudan ta Kudu da wasu kasashen yamma hudu, bayan da wasu jami'ansu, suka soki halin da ake ciki a wannan jinjirar kasa dake gabashin AFrika.
-
EU Ta Yi Watsi Da Bukatar Amurka Ta Maida Iran Saniyar Ware
Jul 17, 2018 05:52Kungiyar tarayya turai ta (EU), ta yi watsi da bukatar Amurka na maida Iran saniyar ware a harkokin tattalin ariki.
-
Ganawar Trump Da Putin Ta Bar Baya Da Kura A Amurka
Jul 17, 2018 05:51Ganawar da Shugaba Donald Trump na Amurka ya yi da takwaransa na Rasha, Vladimir Putin, ta haddasa kace nace ba kadan ba a Amurka, inda 'yan jam'iiyar Demokrate har ma da bangaren 'yan Repablicain ke cewa Trump ya kasa abun fadi gaban Putin.
-
Jiragen Yakin Kawancen Amurka Na Ci Gaba Da Kai Hari A Siriya
Jul 16, 2018 18:13Jiragen yakin kawancen Amurka sun yi ruwan bama-bamai kan kauyen Assusa na jihar Dairu-Zur tare da kashe fararen hula a wannan Litinin.
-
Zanga Zangar Adawa Da Ziyarar Trump A Birtaniya
Jul 12, 2018 17:20Rahotanni daga Birtaniya na cewa, an yi zanga zanga a yayin ziyarar da shugaba Donald Trump na Amurka ke yi a kasar.
-
Kasar Canada Ta Soki Matsayar Trump Akan Kungiyar Tsaro Ta "Nato"
Jul 12, 2018 06:31Justin Trudeau mai da martani akan kiran da Trump ya yi wa kasashen mambobi na Nato da su rika biyan kungiyar kaso biyu cikin dari da kudaden shigarsu, yana cewa; wane alfanu ne hakan zai haifar?
-
Merkel Da Trump Sun Yi Musayar Zafafen Kalamai A Taron NATO
Jul 11, 2018 17:51Gwamnatin Jamus ta mayar da martani kan kalaman shugaba Donald Trump na Amurka, na cewa kasar ta Jamus ta zamo ''yar amshin shatan Rasha'', tare da bukatar kasar ta Jamus da ta gaggauta inganta sha’anin tsaronta a maimakon dogaro da Rashar.
-
Sudan Ta Nada Tsohon Shugaban Hukumar Leken Asirin Kasar A Matsayin Jakadanta A Amurka
Jul 11, 2018 06:58Shugaban kasar Sudan Umar Hassan Al-Bashir ya nada tsohon shugaban hukumar leken asirin kasar Mohammad Ataa a matsayin jakadan kasar a kasar Amurka.