-
Yarjejeniyar Nukiliya : Merkel, Na Neman Shawo Kan Trump
Apr 27, 2018 05:06Shugabar gwamnatin Jamus, Angela Merkel, ta isa brinin Washigton na Amurka, inda daya daga cikin jigon ziyarar shi ne shawo kan shugaba Donald Trump akan kada ya janye kasarsa daga Yerjejeniyar nukiliyar da manyan kasashen duniya suka cimma da Iran.
-
EU : Yerjejeniyar Nukiliyar Iran, Na Nan Daram_ Mogherini
Apr 25, 2018 10:57Babbar jami'ar diflomatsiyyar kasashen Turai, Federica Mogherini, ta ce yarjejeniyar nukiliyar Iran na Daram, kuma dole a ci gaba da kare ta.
-
Amurka Na Shirin Gina Wani Sansanin Sojojinta A Nijar
Apr 23, 2018 17:34Kafafen watsa labaran Amurka sun ba da labarin cewa Amurkan tana shirin gina wani sansanin jiragen saman yakinta marasa matuka a kasar Nijar don amfani da wajen wajen fada da kungiyoyin ta'addanci.
-
Faransa : Macron Na Ziyara A Amurka
Apr 23, 2018 11:10Yau Litini, shugaba Emanuelle Macron na Faransa ke fara ziyara a Amurka, mai manufar shawo kan takwaransa na Amurkar ya canza ra'ayinsa kan yarjejeniyar nukiliyar Iran, ta ci gaba da aiki.
-
Qasemi: Rahoton Amurka Kan Kare Hakkokin Bil Adama Batu Ne Na Siyasa
Apr 22, 2018 06:43Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya bayyana rahoton da Amurka ta fitar kan kare hakkokin bil adama a Iran da cewa magana ce ta siyasa kawai.
-
Zarif: Iran Za Ta Ci Gaba Da Shirinta Na Nukiliya, Matukar Amurka Ta Fice Daga Yarjejeniyar Nukiliya
Apr 21, 2018 05:44Ministan harkokin wajen kasar Iran, Dakta Muhammad Jawad Zarif, ya bayyana cewa Iran za ta sake dawowa da ci gaba da ayyukanta na nukiliya matukar dai shugaban Amurka ya sanar da ficewar Amurkan daga yarjejeniyar nukiliyan da manyan kasashen duniya suka cimma da Iran din.
-
Masar Ta Ki Amincewa Da Aika Sojoji Zuwa Kasar Syria
Apr 19, 2018 12:36Wani babban jami'in leken asirin Masar ya ce; Babu yadda za a yi Masar ta shiga cikin kawancen fada da Syria
-
Sharhi: Hari Mai Kama Da Hadarin Kaka Da Amurka Ta Jagoranta Kan Syria
Apr 16, 2018 07:41Jaridar New York Times da ake bugawa a kasar Amurka, ta bayyana mahangarta dangane da harin da Amurka ta jagoranci kaddamarwa a kan Syria, inda kasashen Birtaniya da Faransa suka mara mata baya wajen kai harin da jijjifin safiyar Asabar da ta gabata.
-
Assad: Harin Bangarori Uku Kan Siriya Zalunci Da Wuce Gona Da Iri Ne
Apr 15, 2018 17:23Shugaban kasar Siriya, Bashar al-Assad, ya bayyana cewar harin da Amurka ta jagoranta kan kasar Siriya wani wuce gona da iri ne da kuma zalunci ne a fili kan wata 'yantacciyar kasar yana mai jaddda cewar kasar Siriya ba ta da masana'antar kera makamai masu guba.
-
Sharhi: Mahangar Jagora Kan Harin Da Amurka, Faransa Da Birtaniyya Suka Kai Siriya
Apr 15, 2018 05:19Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana harin da Amurka da Faransa da Birtaniyya suka kai Siriya a safiyar jiya Asabar a matsayin babban laifi yana mai bayyana shugabannin wadannan kasashe ukun a matsayin masu laifi.