-
Gargadin Ambaliyar Ruwa A Benin Da Nijeriya
Sep 10, 2017 10:53Hukumar raya kogin kwara ta ABN, ta yi gargadin yiyuwar samun mummunar ambaliyar ruwa a kasashen Najeriya da Benin kasashe biyu da tafkin ke ratsawa.
-
Kasar Benin Ta Sanar Da Kawo Karshen Cutar Zazzabin Lassa A Kasar
Apr 15, 2017 10:54Gwamnatin kasar Benin ta sanar da kawo karshen cutar zazzabin lassa da beraye ke kawowa a kasar bayan da a watan Fabrairun da ya gabata aka sanar da mutuwar mutane biyu a kasar.
-
Shugaban Kasar Benin: Kasashen Yammacin Afirka Na Jin Jiki Saboda Matsalar Tattalin Arzikin Najeriya
Aug 04, 2016 18:05Ziyarar Shugaban Kasar Benin Zuwa Najeriya
-
Shugaban Kasar Benin: Kasashen Yammacin Afirka Na Jin Jiki Saboda Matsalar Tattalin Arzikin Najeriya
Aug 04, 2016 18:03Ziyarar Shugaban Kasar Benin Zuwa Najeriya
-
Rundunar Hadin Gwiwa Ta Fara Aikin Kawar Da Boko Haram
Jun 22, 2016 16:14Rundunar sojin kasar Nijar ta sanar da cewa rundunar hadakar kasashen yammacin Afirka ta fara aiwatar da shirinsu na kawo karshen sauran 'yan kungiyar Boko Haram da suke kan iyakar Nijar din da Nijeriya.
-
Sabon Shugaban Kasar Benin Zai Rage Yawan Shekarun Shugabancin Kasar
Mar 27, 2016 04:44Zababben shugaban kasar Benin ya sanar da cewa daga cikin abubuwan da zai aiwatar har da rage yawan shekarun wa'adin shugabanci a kasar.
-
Firayi Ministan Benin Lionel Zinhou Ya Amince Da Shan Kaye A Zaben Kasar
Mar 21, 2016 09:54Rahotanni daga kasar Jamhuriyar Benin sun bayyana cewar firayi ministan kasar kuma dan takaran jam’iyya mai mulkin a kasar Lionel Zinhou ya amince da shan kaye a zagaye na biyu na zaben shugaban kasar da aka gudanar.
-
Benin : Yau Ake Fafatawa Tsakanin Zinsou Da Talon A Zagaye Na biyu
Mar 20, 2016 05:16A ranar Lahadi nan ce al'ummar Jamhuriyar Benin ke sake fita zuwa rumfunan zabe domin zaben shugaban kasa zagaye na biyu.
-
Zaben Shugaban Kasa A Benin
Mar 16, 2016 11:13Jama’a masu saurare Assalamu alaikum barkanku da warhaka barkanmu kuma da sake saduwa da ku a cikin wanann shiri na Afirka a Mako.
-
Benin : 'Yan Takara 24 Cikin 33 Sun Marawa Patrice Talon Baya A Zagaye Na Biyu
Mar 15, 2016 12:00A Jamhuriyar Benin 'yan takara 24 da suka fafata a zagaye na farko na zaben shugaban kasar sun yanke shawarar marawa dan takara Patrice Talon daya zo na biyu baya a zagaye na biyu na zaben shugaban kasar da za'ayi a ranar 20 ga wata.