Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

boko haram

  • Rahotanni: Sojojin Nijar Sun Kashe Wani Adadi Mai Yawa Na 'Yan Boko Haram A Kasr

    Rahotanni: Sojojin Nijar Sun Kashe Wani Adadi Mai Yawa Na 'Yan Boko Haram A Kasr

    Apr 10, 2017 13:08

    Rahotanni daga kasar Nijar sun bayyana cewar sojojin kasar sun kashe mayakan Boko Haram sama da 50 a yayin wata musayar wuta da ta gudana tsakanin bangarorin biyu a kusa da garin Gueskerou da ke jihar Diffa da ke kudu masu gabashin Jamhuriyar ta Nijar.

  • Akalla Mutane 5 Sun Jikkata A Wani Harin Boko Haram A Yau A Maiduguri

    Akalla Mutane 5 Sun Jikkata A Wani Harin Boko Haram A Yau A Maiduguri

    Apr 08, 2017 06:42

    Rahotanni daga birnin Maiduguri na jahar Borno na cewa, a safiyar yau wasu mata biyu 'yan kunar bakin wake sun kashe kansu tare da jikkata mutane akalla guda biyar.

  • Boko Haram Sun kai Hari kan Jami'an Sojin Najeriya

    Boko Haram Sun kai Hari kan Jami'an Sojin Najeriya

    Apr 07, 2017 13:46

    Wata Majiya a Najeriya ta sanar da kai hari kan tunkar Soja a arewa maso gabashin Najeriya

  • Sojojin Nijeriya Sun Sanar Da Wasu Nasarori Da Suka Samu A Fada Da Boko Haram

    Sojojin Nijeriya Sun Sanar Da Wasu Nasarori Da Suka Samu A Fada Da Boko Haram

    Apr 02, 2017 00:23

    Sojojin Nijeriya sun sanar da wasu sabbin nasarori da suka samu a fada da suke yi da kungiyar Boko Haram inda suka sanar da kama wasu masu ri wa kungiyar leken asiri bugu da kari kuma kan mika kai da wani kwamandan kungiyar yayi ga sojojin.

  • Kwamitin tsaron MDD ya yi alawadai da kungiyoyin ta'addanci na Boko haram da ISiS

    Kwamitin tsaron MDD ya yi alawadai da kungiyoyin ta'addanci na Boko haram da ISiS

    Apr 01, 2017 13:30

    Kwamitin tsaron MDD ya yi alawadai da ta'addancin kungiyar Boko Haram a yankin tafkin Tchadi.

  • Shugabannin Kasashen Nijar Da Faransa Sun Tattauna A Paris

    Shugabannin Kasashen Nijar Da Faransa Sun Tattauna A Paris

    Mar 31, 2017 14:26

    A yau juma'a shugabannin kasashen Nijar da Farasna sun tattauna akan bunkasa alakar kasashen biyu.

  • Buhari Zai Ziyarci Dajin Sabimsa Don Bude Gasar Sojoji A Yau Litinin

    Buhari Zai Ziyarci Dajin Sabimsa Don Bude Gasar Sojoji A Yau Litinin

    Mar 27, 2017 01:14

    A yau Litinin ne ake sa ran shugaban kasar Nijeriya Muhammadu Buhari zai ziyarci dajin nan na Sambisa da ke jihar Borno wanda kuma a baya ya kasance babbar helkwatar mayakan kunigyar Boko Haram don bude gasar nuna kwarewar sarrafa kananan makamai tsakanin sojojin kasar.

  • Kamaru: An Kwato Fararen Hula Da Dama Daga Kangin Bokoharam

    Kamaru: An Kwato Fararen Hula Da Dama Daga Kangin Bokoharam

    Mar 15, 2017 15:34

    Kakakin gwamnatin kasar Kamaru Isa Chiroma Bakari, ya ce; Fiye da fararen hula 5000 ne sojojin kasar su ka 'yantar da su daga kangin Bokoharam.

  • Kwamitin Tsaron MDD ya tabbar da kalubalantar Kungiyar Boko Haram

    Kwamitin Tsaron MDD ya tabbar da kalubalantar Kungiyar Boko Haram

    Mar 08, 2017 02:17

    Kwamitin tsaron MDD ya bayyana fadada yankin tabkin Tchadi a matsayin hanyar kalubalantar kungiyar Boko Haram.

  • Tawagar Kwamitin Tsaron MDD Ta Isa Jahar Borno Ta Najeriya

    Tawagar Kwamitin Tsaron MDD Ta Isa Jahar Borno Ta Najeriya

    Mar 05, 2017 14:06

    Tawagar kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ta isa birnin Maiduguri na jahar da ke arewa maso gabashin najeriya a yau, domin duba halin da ake ciki kan matsalolin da ake fuskanta sakamakon ayyukan kungiyar Boko Haram.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS