-
Amfani Da Kananan Yara Da 'Yan Kungiyar Boko Haram Suke Yi Wajen Kai Hare-Hare
Mar 05, 2017 03:29Mahukuntan Kasar Kamaru sun bayyana cewa: Kungiyar ta'addanci ta Boko haram tana amfani da kananan yara wajen kai hare-haren ta'addanci musamman harin kunan bikin wake.
-
Jami'an Tsaron Nijeriya Sun Sake Kama Wani Dan Boko Haram Da Ya Gudu
Feb 28, 2017 15:30Rahotanni daga Nijeriya sun bayyana cewar jami'an tsaron kasar sun sami nasarar sake kame wani babban jami'in kungiyar 'yan ta'addan nan ta Boko Haram bayan da ya gudu daga hannun jami'an 'yan sandan ciki na Nijeriyan (DSS) a shekara ta 2015.
-
Rikicin Neman Mulki Na Kara Bayyana Cikin Kungiyar Boko Haram
Feb 26, 2017 02:23A wani abu da ake ganinsa a matsayin ci gaba da sabani da rikicin neman mulki da ke faruwa tsakanin jami'ai da kwamandojin kungiyar Boko Haram ta Nijeriya, shugaban kungiyar Abubakar Shekau ya sanar da kashe kakakin kungiyar Abu Zinnira saboda kokarin kashe shi da yayi.
-
An karya lagon boko haram a najeriya
Feb 22, 2017 07:32Babban hafsan sojin Najeriya ya ce bayan kafa Rundunar hadin gwiwa na kasashen yankin tabkin Tchadi, an samu nasarar raunana mayakan boko haram
-
An kashe Sojojijn Najeriya 7
Feb 10, 2017 12:40Kungiyar Boko Haram ta kashe Sojojin Najeriya 7 a arewacin kasar
-
Sojojin Najeriya sun tsarkake wasu tungogin mayakan boko Haram
Feb 02, 2017 14:11Sojojin Najeriya sun sanar da tsarkake wasu wuraren kungiyar boko haram a Jihar Borno
-
Mayakan Boko Haram Sun Kashe Fararen Hula A Hanyar Maiduguri Zuwa Taraba
Jan 30, 2017 09:27Sakamakon wani hari da mayakan Boko Haram suka kaddamar a kan fararen hula da ke kan hanyar Maiduguri zuwa jahar Taraba, inda suka kashe mutane tare da jikkata wasu.
-
Kasar Kamaru Zata Sami Tallafin Tarayyar Rasha Wajen Yaki Da Ta'addanci
Jan 28, 2017 13:06Gwamnatin kasar Rasha ta bayyana cewa zata tallafawa gwamnatin kasar Kamaru wajen yaki da ayyukan ta'addanci ta Boko Haram a kasar.
-
Harin ta'addanci na Kungiyar Boko Haram a arewa maso gabashin Najeriya
Jan 26, 2017 14:10Jami’an ‘Yan sanda a Najeriya sun ce mayakan Boko Haram sun shiga garin Askira Uba a Jihar Borno inda suka kashe mutane uku tare da sace mata bakwai
-
Boko Haram Na Amfani Da Jarirai Wajen Kai Harin Ta'addanci
Jan 24, 2017 07:50Mahukutan a Nijeriya sun bayyana cewar mata 'yan kungiyar Boko haram sun shigo da wata sabuwar dabara ta kai harin kunar bakin wake ta hanyar amfani da jarirai don kar a gano su.