-
Najeriya: Sojojin Najeriya 6 Sun Jikkata Saboda Harin Kungiyar 'Yan Ta'adda Ta Boko Haram
Jan 28, 2019 07:40Kungiyar 'Yan ta'adda ta Boko Haram sun kai hari akan sansanoni biyu na sojojin kasar dake Jahar Borno a arewa maso gabashin kasar
-
Boko Haram Na Ci Gaba Da Tafka Laifuka Akan Fararen Hular Najeriya
Jan 10, 2019 19:27Sojojin Najeriya sun sanar da cewa; 'yan kungiyar ta Boko haram suna tilastawa fararen hula ficewa daga gidajensu da garuruwansu a yankin arewa maso gabacin kasar
-
Mutane Fiye Da Dubu 30 Ne Suka Kauracewa Gidajensu A Arewa Maso Gabacin Najeriya
Jan 10, 2019 12:23Majiyar hukumar kare hakkin bil'adama ta Majalisar dinkin duniya a tarayyar Najeriya ta bada sanarwan cewa mutane akalla dubu 30 ne suka kauracewa gidajensu a garin Baga dake gabacin Jihar Borno a arewa maso gabacin kasar.
-
Sojojin Nijar Sun Hallaka 'Yan Boko Haram 287 A Yankin Tafkin Chadi
Jan 03, 2019 04:00Rundinar sojin kasar Nijar ta kaddamar da wani gagarimin farmaki data kai kan 'yan ta'addan boko haram a yankin tafkin Chadi, inda ta hallaka 287 daga cikinsu a cewar wata sanarwa da ma'aikatar tsaron kasar ta fitar a jiya Laraba.
-
Sojin Najeriya Sun Fatataki 'Yan Boko Haram A Garin Baga
Dec 29, 2018 19:17Rundunar sojin sama ta Najeriya ta ce ta fatataki 'yan Boko Haram a garin Baga dake jihar Borno a arewa maso gabashin kasar.
-
Shuwagabannin Kasashen Kwamitin CBLT, Sun Sha Alwashin Murkushe Boko Haram
Dec 16, 2018 16:35Shuwagabannin kasashe mambobin kwamitin tafkin Chadi, cewa da (CBLT), sun sha alwashin ganin bayan kungiyar Boko haram domin kawo karshen tsatsauran ra'ayi a yankin.
-
Amnesty Ta Bukaci ICC Ta Binciki Kisan-kiyashin Da Boko Haram Ta Aikata
Dec 10, 2018 10:03Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International, ta bukaci kotun hukunta manyan laifuka ta duniya cewa da ICC, tada binciki lamarin kisan-kiyashin da kungiyar Boko ta aikata tun bayan kafuwarta.
-
Kamaru : An Kafa Kwamitin Karbar Makamai Daga 'Yan Boko Haram
Dec 02, 2018 15:35A Kamaru, an kafa wani kwamitin kasa da aka aza wa yaunin karbar makaman yaki a yankunan dake fama da rikici da suka hada da yankin arewa mai nisa da kuma na masu magana da turancin Ingilishi.
-
Kungiyoyin EU Da ECOWAS Sun Bayyana Damuwarsu Kan Zafafa Hare-Haren Boko Haram
Dec 01, 2018 05:22Kungiyar Tarayyar Turai (EU) da kuma kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ta ECOWAS sun bayyana tsananin damuwarsu dangane da yadda kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram take kara zafafa hare-haren da take kai wa yankunan arewa maso gabashin Nijeriya.
-
Rundunar Sojin Nijeriya Ta Ce Sojoji 23 Ne Aka Kashe A Harin Metele Ba 100 Da Wani Abu Ba
Nov 29, 2018 17:46Rundunar sojin Nijeriya ta bayyana cewar sojoji 23 ne aka kashe a harin da 'yan Boko Haram suka kai wani sansanin sojojinta da ke gariin Metele na jihar Borno ranar 18 ga watan Nuwamba nan sabanin wasu rahotanni da suke cewa sama da sojoji 100 ne aka kashe yayin harin.