-
Majalisar Kasar Chadi Ta Amince Da Sabon Kundin Tsarin Mulkin Kasar
May 01, 2018 05:26Majalisar dokokin kasar Chadi ta amince da sabon kundin tsarin mulkin kasar da aka yiwa kwaskwarima wanda zai ba wa shugaban kasar Idris Derby daman ci gaba da mulki har zuwa shekara ta 2033 a kan karagar mulki, lamarin da 'yan adawan kasar suka yi watsi da shi.
-
Amurka Ta Cire Chadi Daga Cikin Kasashen Da Ta Hanawa Yin Hijira
Apr 11, 2018 07:52Kamfanin dillancin labarun Reuters ya ambato majiyar gwamnatin Amurkan tana sanar da cire 'yan kasar Chadi daga cikin jerin kasashen da ta hanawa yin hijira zuwa Amurka.
-
Sama Da 'Yan Kasar Chadi Dubu 4 Ne Suka Koma Gida Daga Kasar Sudan
Apr 10, 2018 11:05Babban Kwamishinan dake kula da 'yan gudun hijra na MDD ya sanar da komawar bakin haure 'yan kasar Chadi dubu 4 daga kasar Sudan
-
Nijar Ta Sanar Da Shirin Shimfida Bututun Mai Zuwa Chadi
Apr 10, 2018 06:42Jamhuriya Nijar ta sanar da wani shirinta ta shinfida bututun mai da zai dinga kai manta zuwa kasar Kamaru ta cikin Chadi domin fitar da shi zuwa kasuwannin duniya.
-
Chadi Za Ta Gina Wajen Adana Man Fetur Na Farko
Apr 05, 2018 06:37Shugaban kasar Chadi Idris Debey ne ya sanar da shirin gina wurin ajiye man fetur din domin magance matsalar da ka ita kunno kai ta karancin mai
-
Taron Kasashen Chadi, Libiya, Nijar Da Sudan Kan Hanyoyin Karfafa Matakan Tsaro
Apr 04, 2018 11:18Kasashen Chadi, da Libiya, da Nijar, da kuma Sudan sun gudanar da wani taron yini guda a Birnin Yamai kan hanyoyin karfafa matakan tsaron iyakokin kasashen hudu.
-
'Yan Adawan Chadi Suna Zargin Shugaba Derby Da Kafa Mulkin Mulukiya A Kasar
Mar 28, 2018 16:11Rahotanni daga kasar Chadi na nuni da cewa ana shirin kafa dokar da za ta ba wa shugaban kasar Idris Derby damar ci gaba da mulkin kasar har zuwa shekara ta 2033 da kuma ba shi karfin iko mai girman gaske lamarin da 'yan adawa a kasar suka ce wani kokari ne na mai da kasar karkashin tsari na mulukiya.
-
Kasashen Tafkin Chadi Sun Sha Alwashin Gamawa Da Kungiyar Boko Haram
Mar 16, 2018 11:08Kasashen tafkin Chadi tare da kasar Benin sun sanar da aniyarsu ta yin duk abin da za su iya wajen ganin bayan kungiyar kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram
-
Rex Tillerson Ya Bayyana Jin Dadinsa Kan Samun Kyautatuwar Alaka Tsakanin Amurka Da Chadi
Mar 12, 2018 19:31Sakataren harkokin wajen kasar Amurka ya bayyana jin dadinsa kan yadda ake ci gaba da samun kyautatuwar alaka tsakanin Amurka da kasar Chadi.
-
Kasar Guinee Ta Bukaci Kasashen Tchadi, Da Malesiya Hadewa Da Kungiyar OPEC
Mar 07, 2018 11:50Ministan makamashi da ma'adinai na kasar Guinee Equatorial ya bayyana shirin kasashen Kwango, da Tchadi da Malesiya na hadewa da kungiyar kasashe masu arzikin man fetir(OPEC) a takaice